Don't wanna be here? Send us removal request.
Text
MADUBI Fitila ta 10
MADUBI Fitila ta 10
SHIRI: Madubi Fitila ta 10
KWANAN WATA: 03-September-2018
http://www.dakeake.com
LITTAFI: Sirriy Lin Nisa’i Faqad
FASSARAWA DA TSARAWA: Hadiza Balanti chediyar yan gurasa
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
ZABABBIYAR MACE (Kashi na 1)
Na kan ba samari shawara idan zasu yi aure suyi a kan lokaci dan su sami ‘ya’ya lokacin karfinsu. Na kan basu zabin matan da zasu aura.
Wasu sukan zaci lullubi dasa hijab shine…
View On WordPress
0 notes
Text
KO DA KUDINKI SAI DA RABONKI
KO DA KUDINKI SAI DA RABONKI
Salamun alaikum wa Rahmatullah wa barakatuh, barkanmu da wannan lokaci.
Makarantar Balanti Memorial Girls Junior Secondary school dab da fara karatunta gadan-gadan take, kuma alhamdulillahi mun fara siyar da form ga masu muradin sanya yayansu a ciki.
Bugu da kari, sashen karantar da matan aure da ‘Yammata (Asabar da Lahadi) yana nan yana ta shirye-shiryen fara karantar da su, nan ba da jimawa ba…
View On WordPress
0 notes
Text
SADAKAR MATA Haske na 10
SADAKAR MATA Haske na 10
SHIRI: Sadakar Mata
(bayanin tausa da yadda ake yinta da muhimmancinta ga ma’aurata)
Haske na 10
Salamullahi alaikum yan uwa, barkanmu da samun falalar Juma’a, Allah ya qarawa rayuwarmu albarka yasa mu gama da duniya lafiya.
GA CIGABAN BAYANINMU AKAN TAUSA DA MUHIMMANCINTA DA YADDA AKE YINTA DA YANAYIN DA YA DACE AYI.
Zamu dora bayanmu na tausa mai warware gajiya da bacin rai, ta kara…
View On WordPress
0 notes
Text
DAKE AKE GANGARIYA SKINCARE SET
DAKE AKE GANGARIYA SKINCARE SET
“Believe with all of your heart that you will do what you were made to do”
Gamayya oil, dakeake dilka & Sabun de Originale soap (GANGARIYA SKINCARE SET).
Dake Ake Global Consultancy was established primarily for touching lives positively and in order to achieve this purpose, knowing the cost implications, we started our research and training on natural health and today many are enjoying good…
View On WordPress
0 notes
Text
Bayan Duhu Fitowa ta 10
Bayan Duhu Fitowa ta 10
DAKE AKE GLOBAL CONSULTANCY
SUNA: Bayan Duhu
Fitowa ta 1
27-August-2018M
DAGA TASKAR: Hadiza Balanti chediyar yan gurasa. ___________________________ Amma a cikin mata musamman ma’aurata da yaran mata sun fi mai da hankali akan kwalliya da kashe kudi a tufafi, ko neman lakanin mallakar miji tsakanin kishiyoyi, ko tattalin miji ga wadda take ita kadai ga mijin.
Babu wani lakani ko tattali,…
View On WordPress
0 notes
Text
Madubi Fitila ta 9
Madubi Fitila ta 9
KWANAN WATA: 28-August-2018
LITTAFI: Sirriy Lin Nisa’i Faqad
FASSARAWA DA TSARAWA: Hadiza Balanti chediyar yan gurasa
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 AMSA DA FASSARAR BAYANANSU: 1. Wancan na farko yana nuna cewa matarsa mai yawan cin abinci ce.
2. Na biyu kuwa yana nuna cewa matarsa ba ta iya kwanciya ba, bata motsi, bata iya wasanni irin na soyayya ba.
3. Shi kuwa na uku yana nuna cewa matarsa ba ta iya girki ba.
4.…
View On WordPress
0 notes
Photo

ABINDA YA DACE A YINI UKU NA SALLAH Muna yi muku barka da Sallah, da fatan a fatan zamu lazimci fadin; "ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, LAA 'ILAAHA 'ILLALLAHU, ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR WA LILLAHIL HAMD". Mu kaucewa kururuwar SHAIDAN da mukarrabansa. Allah Ya Karbi ayukkanmu, ya goge zunuban mu. Hadiza Balanti
0 notes
Text
LOKUTAN SALLAR IDI
LOKUTAN SALLAR IDI
Kungiyar Izala Reshan Jahar Kano A Karkashin Jagoranci Sheik Dr. Abdullahi Sale Pakistan
Tana Farin Cikin Sanar Daku Lokutan Da Za’a Gabatar Da Sallar Idi A Wasu Daga Cikin Masallatan Da Suke Karkashin Kungiyar Ta Jahar Kano, Karkashin Jagorancin sa.
Duba Wannan Takardar Dake Kasa Zaka ga Sunayen Masallatai Da Kuma lokutan Da Za’ayi Sallar A Kowane Masallaci, in sha Allah.
SANA…
View On WordPress
0 notes
Text
BAYAN DUHU Fitowa ta 9
BAYAN DUHU Fitowa ta 9
Budurwa balagaggiya, ita ce wadda hankali da tunani suka tabbata a kanta sha’awa da danshin mata suka farmata, mai sanin sauyin lamari da gamsarwa da fahimtar yadda al’amura ke wakana, da sauyin yanayi.
Amma mace akasin haka mara karfin sha’awa sanadiyar rashin nukuwa da danshin mata, sanadiyar raunin inganci da matanci, zata iya zama mai azabtuwa da kuntata a yayin gamaiya.
Kuma wannan takurar…
View On WordPress
0 notes
Text
SADAKAR MATA Haske na 9
SADAKAR MATA Haske na 9
SHIRI: Sadakar Mata (bayanin tausa da yadda ake yinta da muhimmancinta ga ma’aurata)
Haske na 9
Salamullahi alaikum yan uwa, barkanmu da samun falalar Juma’a, Allah ya qarawa rayuwarmu albarka yasa mu gama da duniya lafiya.
GA CIGABAN BAYANINMU AKAN TAUSA DA MUHIMMANCINTA DA YADDA AKE YINTA DA YANAYIN DA YA DACE AYI.
Har ila yau, ita dai wannan tausar mai tayarwa, tana sassauta gajiya kuma a…
View On WordPress
0 notes
Text
BAYAN DUHU Fitowa ta 8
BAYAN DUHU Fitowa ta 8
DAKE AKE GLOBAL CONSULTANCY
SUNA: Bayan Duhu
Fitowa ta 8
23-July-2018M
DAGA TASKAR: Hadiza Balanti chediyar yan gurasa. ___________________________ Ya kamata mu gane cewa, baiyanar haila ta farko (a rayuwa) da kuma zuwan haila ta biyu wani lokacin yana daukan lokaci mai tsawo kamar watanni zuwa Shekara ko fiye, daga nan sai taci gaba da wanzuwa bisa al’ada, shine duk wata-wata, wannan ba matsala…
View On WordPress
0 notes
Text
TASKAR ALHERI Rubutu na 5
TASKAR ALHERI Rubutu na 5
*DAKE AKE GLOBAL🌹*
SHIRI: Taskar Alheri 5
GABATARWA: Dr Hauwa Abdullahi
TAKEN MAKALA: Alaqar tsabta da rayuwa
INDA AKA GABATAR: Mambayya house Gwammaja (2013)
RUBUTAWA: Fatima Umar Ahmad
KWANAN WATA: 22-July-2018
YADAWA: Dake Ake Global Consultancy ________________________ Karatu na 5 Cigaba da bayani akan MACE MAI LAULAYI
A yau insha Allahu zamu dora bayani akan matsalolin da mace mai laulayi…
View On WordPress
0 notes
Text
BAYANAN ABUBUWAN DA ZAMU GABATAR A YAU ASABAR IN ALLAH YA YARDA
BAYANAN ABUBUWAN DA ZAMU GABATAR A YAU ASABAR IN ALLAH YA YARDA
Salamullahi alaikum wa rahmatullah wa barakatuh, ‘yan uwa da masoya, muna karanta muku gaisuwa ta kauna da addua tare da fatan alkhair mai yawa.
A yau dai asabar, muna tafe dauke da gyara katangar’ ya da baiwa. Abin nufi mace mai gyara, mace mai tsabta, mace mai tallali, mace mai kulawa da kauwamewa, ‘ya ce’ yantacciya ko da kuwa baiwa ce.
Haka zalika, ‘ya ballagaza, shashasha, mai dauda, mai…
View On WordPress
0 notes
Text
SADAKAR MATA Haske na 8
SADAKAR MATA Haske na 8
SHIRI: Sadakar Mata
Haske na 8
Salamullahi alaikum yan uwa, barkanmu da jindadin yammacin yau na Juma’a, Allah ya qara albarka a rayuwarmu.
A makon daya gabata mun kammala bayani akan sensual massage kaf! Zamu dora da karin bayani akan abubuwan da suka gabata in sha Allah.
☕☕☕☕☕☕☕☕☕
QARIN BAYANI: anan bayanin da nake so nayi shine, a matsayinku na ma’aurata kuna da damar mommotsa ko…
View On WordPress
0 notes
Photo

WANKE DATTIN HAKORA ZUMA: A dinga dangwalar Zuma a hannu ko a brush a bi kowacce sako na Baki a goge, hakora zasu yi ka-kal! sannan kuma tassss! In sha Allah. Hadiza Adamu #dakeake
0 notes
Text
DAKE AKE🌹
Ado da kwalliyaY
Yau zamu yi magana akan gyaran gashi zakiga wasu matan kansu ya fara fari wato furfura alhalin lokacin yinta baiyiba ko kiga gashin yayi ja
Ki nemi man kwakwa me kyau da leman tsami sai ki hada su guri daya ki gauraya ki sami wani ya dinga shafa miki har kasan fatar kamar dai yadda india suke yi😀ya sami kamar awa 2 ko 3 sai ki wanke da ruwan dumi.
Idan an jura gashi…
View On WordPress
0 notes
Text
MATSAYIN MAKE UP A WAJEN MUSULMA 1
MATSAYIN MAKE UP A WAJEN MUSULMA 1
Wannan shine rubutu na farko (1).
Bismillahir-rahmanir-rahim.
Was-salatu-was-salamu ala rasulillah, sayyidinaa wa habibunaa Muhammad wa ala ahlihi wa as’habihi aj’ma’in.
ASsalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu.
Yau da yardar Allah muka fara sabon lakcar mu wanda ke magana akan hukunce-hukuncen MAKE-UP.
Da farko dai abunda ya kamata mu fara sani shine : ma’anar make-up din.
Menene…
View On WordPress
0 notes