Don't wanna be here? Send us removal request.
Photo

Alhamdulillahi Rabbil Aalamin. 'Yan uwa ku taya no murna, na duba sakamakon jarawabata kuma ga abinda na samu Use of English 56 Hausa 62 Literature 42 Economics 50 Total: 210 (at Malalin Gabas Kaduna) https://www.instagram.com/p/CBFy4-vFUxA/?igshid=1745rv5fhe83q
0 notes
Photo

Jarumai mata goma da suka fi burgeni. 1. Rani Mukherji 2. Anushka Shetty 3. Deepika Padukone 4. TABU 5. Katrina Kaif 6. Tamannah 7. Rakul Preet Singh 8. Priyanka Chopra 9. Madhuri Dixit 10. Taapsee Pannu https://www.instagram.com/p/CAw2fV8ln9J/?igshid=19iav8w83w65j
0 notes
Photo

Mafi yawancin mutane ba sa yarda da kana buƙatar taimako har sai sun ganka a jigace, hakan ya sa wasu marasa zuciya yin ƙaryar lalura domin a taimaka musu. Duka ba daidai bane. https://www.instagram.com/p/CAuUoSiFR6k/?igshid=1vomhjx87ir6i
0 notes
Photo

Sometimes it's not only your limits that you have to dare, to achieve some goals, sometimes it's necessary to dare the devil himself. https://www.instagram.com/p/CAuUekZlTpb/?igshid=1phj7ef4gfkgm
0 notes
Photo

Shin ko kun gane shi kuwa? (at Malalin Gabas Kaduna) https://www.instagram.com/p/CAqQEkcF7MR/?igshid=nez7tblmar46
0 notes
Photo

Sittu shawwal https://www.instagram.com/p/CApiwzCAMt4/?igshid=k1hmvgaln3om
0 notes
Photo

Ya Allah ka tsare ni daga kafirta bayinka, ya Allah ka hanani shiga cikin abinda babu ruwana, ya Allah ka yi min katangar ƙarfe da shiga tsakaninka da bayinka, ya Allah ka sa kallon laifukana ya ɗauke min hankali fiye da kallon na wasu. Aameen (at Malalin Gabas Kaduna) https://www.instagram.com/p/B_-zTmrFwB8/?igshid=7vztupwjosio
0 notes
Photo

Assalamu Alaikum warahamatullah Wabarakatuhu. 'yan uwa barkanmu da Warhaka, Allah ya amsa mana ibadunmu kuma ya kawo mana sauƙin wannan annoba ta coronavirus. Na yanke shawarar canja sunana daga haiman Raees zuwa ainahin sunana wato Jamilu Abdurrahman daga dukkan wasu kafafe da na ke mu'amala da su, shi ne na ce bari in sanar muku saboda halin zaman tare, fatan hakan ba zai haifar wa kowa da rashin jin daɗi ba ta kowace fuska. Nagode https://www.instagram.com/p/B_sQ33vly4J/?igshid=oldynhsgz0in
0 notes
Photo

Waƙar Coronavirus 2 Bissmillahi Jallah sarki Rabbana Sarki gurina Za na fara da sunan ka Rabbana mahaliccina Za na yi waƙe akan Corona Wacce ta zagaye duk garina Babu sarki sai Allah a wajena Annabina baban Fatima Shi ne manzo a guna. Duniya dukka ta jigata babu sauran watayawa, Rayuwa yau ta wahalta ba batu na mai darawa, Hatta jakin da ya ke cin harawa, Ya san duniya ta sauya tunda babu sukunin yawatawa, Bar batun baƙin fata ko baturen yammatawa, Ƙyale zancen mutan Kaduna ko mutane na Kanawa, Duniya kaf tana ta kuka da zuwan cutar Corona, Rabbana mun yi nadama a gare ka mu ke ta tuba. Mun yi tuba a gare ka ubangijina sarki kai ke da kowa, Mun yi tawassili da ƙur'ani magani ga komai, Mun yi sujjada gare ka Rabbana kai ke da kowa, Muna ta roƙo a gareka rabbi kai ne ka ke da komai, Ka yafe mana laifukanmu kar ka bar mu da wayonmu, Domin in ko ka bar mu da wayonmu babu sauƙin da za mu samu. Mun yi roƙo zuwa gare ka babu shakka ko gadara, Mun yi tuba zuwa gareka babu ɗa babu maraya, Mun koma zuwa gareka Rabbana ka kawo mana sauƙi, Gamu nan yau muna ta kuka ba baƙauye babu na birni, Babu yaro ba wani babba ba mace ba jinsi na, Wahala ta yi mana tsauri Rabbana ga mu mun tuba ka yafe mana Allah. Cutar nan ta Corona Rabbana ka kiyaye mu, Ka tsare mu ubangijinmu da mu da iyalanmu, Ka yaye mana ita a gida har ma garinmu, Da maƙwabta da duniyar mu don mu samu zaman lumana. Rabbana albarkar watan Ramadana ka sa cutar nan ta bar mu, Rabbana ka sa ta tafi don mu samu shiga garinmu, Ka sa ta zamo labari a kunnuwanmu, Watarana mu yo zance da tunanin ta a rayuwar mu, Ta zamo mana tarihi abin tunawa a tsakanin mu da juna. Aameen. •┈┈••✾•◆❀◆•✾••┈┈• Haiman Raees •┈┈••✾•◆❀◆•✾••┈┈• 08185819176 ──────⊹⊱✫⊰⊹────── Twitter: @HaimanRaees ──────⊹⊱✫⊰⊹────── Instagram: Haimanraees ──────⊹⊱✫⊰⊹────── Facebook: Haiman Raees ──────⊹⊱✫⊰⊹────── Tumblr: Haimanraeesposts ──────⊹⊱✫⊰⊹────── Bakandamiya: Haiman Raees ──────⊹⊱✫⊰⊹────── [email protected] ──────⊹⊱✫⊰⊹────── Miyan Bhai Ki Daring https://www.instagram.com/p/B_nmengl_Jo/?igshid=94fjm9nsdoxk
0 notes
Photo

🍃💞 WAYE DAN UWANKA?? 🍃 Shaikh ibn Baaz (Rahimahullah) yace; "Dan uwanka shine wanda zai maka nasiha, ya tinatar da kai, ya fadakar da kai, kasani ba dan'uwanka bane duk wanda zai shagaltu daga barinka, ya kau da kai daga gareka, yaki fada maka gaskiya, hakika dan uwanka na gaskiya shine mai maka nasiha, ya maka wa'azi, ya tinatar da kai, yana kiranka zuwa ga Allah, sannan yana bayyana maka hanyar tsira sabida ka bita, ya bayyana maka Kuma hanyar halaka tare da nuna maka munin karshen ta sabida ka nisanceta". مجموع الفتاوى (٢١/١٤) #Zaurenfisabilillah https://t.me/Fisabilillaaah ㅤㅤㅤㅤㅤ https://www.instagram.com/p/B_kmXNzl_YK/?igshid=886tj58oqtiz
0 notes