Don't wanna be here? Send us removal request.
Text
Gwamnatin Kaduna ta Naɗa Sabon Sarkin Masarautar Zazzau

Alhaji Bamalli shi ne sarki na farko daga gidan Mallawa cikin shekara 100 da suka gabata, bayan rasuwar kakansa Sarki Dan Sidi a shekarar 1920
1 note
·
View note
Text
Miliyoyin ƴan Najeriya na cikin matsanancin talauci - Osinbajo

Shugabanni zai kasance ba su da amfani Idan Basu Magance matsalolin da ake ciki ba - Osinbajo
0 notes
Text
Shugaban Buhari Ba Shi Da Ikon Sake Fasalin Nijeriya – Tanko Yakasai

Shugaban Buhari Ba Shi Da Ikon Sake Fasalin Nijeriya – Tanko Yakasai
Gwamnatin Tarayya ta Gargaɗi Masu matsin lamaba a Raba Najeriya – Garba Shehu
1 note
·
View note
Text
Wata Mata ta yanka ƴaƴan ta Saboda Zafin An Mata Kishiya

Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu yara biyu da ake zargin mahaifiyarsu ta yi musu yankan rago.
0 notes
Text
Atiku ya buƙaci a dauki mataki kan rundunar tsaro ta SARS

Wannan ya biyo bayan rahotannin da wasu daga cikin jaridun Najeriya suka wallafa, da kuma wani hoton bidiyo da ya nuna wasu da ake zargin jami'an rundunar SARS ne sun kashe wani mutum tare da guduwa da motarsa.
1 note
·
View note
Text
Naira Milyan 9,300,000 Muke karba Duk wata - Dan Majalisa ya fasa kwai

Ɗan Majalisar Tarayya Simon Karu, ya fallasa cewa naira milyan 9 da 300,000 kowane Ɗan Majalisar Tarayya ke karɓa kowane wata, sanatoci Kuma Milyan 13 da 500,000.
1 note
·
View note
Text
An bar iyaye cikin duhu kan batun buɗe makarantu a Najeriya

Sanarwar buɗe makarantun Najeriya ta faranta ran iyaye amma kuma gwamnati ta bar su cikin duhu kan makomar karatun ƴaƴansu.
1 note
·
View note
Text
An garzaya da shugaban Amurka zuwa asibitin Sojoji

An tafi da Shugaba Donald Trump asibitin sojoji na Walter Reed bayan gwajin da aka yi masa ya nuna ya kamu da cutar Covid 19
1 note
·
View note
Text
Tarihin Yakubu Gowon da ya mulki Najeriya na tsawon shekaru tara 9

Tarihin Yakubu Gowon da ya mulki Najeriya na tsawon shekaru tara 9
1 note
·
View note
Text
Tarihi Shugaban Najeriya na farko a Mulkin Soja na farko Agunyi Ironsi

Tarihi Shugaban Najeriya na farko a Mulkin Soja na farko Agunyi Ironsi
1 note
·
View note
Text
#Najeriya ta sanar da Ranar Bude Makarantu

Ministan Ilimi Adamu Adamu ne ya sanar da umurnin bude makarantun yayin wani taron manema labarai da ya kira a ranar Juma’a inda ya bayyana cewa za a bude daukacin makarantun hadin kai na "Unity Schools
1 note
·
View note
Text
#Trump_da_matarsa sun kamu da cutar korona

Tun da farko a ranar Alhamis, Trump ya ce shi da mai dakinsa, wacce ke da shekara 50, za su killace kansu bayan hadimarsu Ms Hicks ta kamu da cutar korona.
0 notes
Text
Tarihin Nmandi Azikwe Shugaban kasa na farko a mulkin farar hula a Najeriya tsawon shekaru daga (1963 – 1966).


Tarihin Nmandi Azikwe Shugaban kasa na farko a mulkin farar hula a Najeriya tsawon shekaru daga (1963 – 1966).
1 note
·
View note
Text
Tarihin Abubakar Tafawa Ɓalewa Prime minister na farko daya mulki Najeriya Wanda yayi shekaru shida yana mulki daga (1960 – 1966)

Tarihin Abubakar Tafawa Ɓalewa Prime minister na farko daya mulki Najeriya Wanda yayi shekaru shida yana mulki daga (1960 – 1966)
3 notes
·
View notes
Text
BUHARI ADDRESS NIGERIAN ON THE OCCASION OF NIGERIA’S SIXTIETH INDEPENDENCE ANNIVERSARY

It makes no sense for oil to be cheaper in Nigeria than in Saudi Arabia.
No government in the past did what i am doing
1 note
·
View note
Text
Muhimmam_jawaban_Buhari na cikar Najeriya Shekaru shittin 60 da Samun yancin Kai

Acikin jawaban Buhari ya ce Bai kamata Man fetir yafi sauki a Najeriya ba Kan Saudiyya
1 note
·
View note
Text
Tarihin Najeriya tsawon Shekaru 60 da Samun yancin Kai
Bayan shafe shekaru a ƙarƙashin mulkin mallakar Turawan Burtaniya Fira Minista Tafawa Balewa ya jagoranci ƙarbar ƴancin ƙasar shugabanci gwamnatin gamayyar jam'iyyun da suka lashe zaɓen ƙasar.
1 note
·
View note