Tumgik
alanwaka-blog1 · 5 years
Photo
Tumblr media
Barkanmu da Juma:a https://www.instagram.com/p/B0piqIxnuLT/?igshid=151xcjsa77a1t
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Photo
Tumblr media
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Photo
Tumblr media
Da Sannu Sannu Kunkuru ke hawa bishiyar Giginya, Idan ya riga ya hau ba maganar Sakkowa. Sannu a hankali da wakokin Imfurajin nan ka ga Alan waka da Mabiya Dubu Dari Uku 300k. Sannunku Yan Mazhabata. https://www.instagram.com/p/B0BHBsLnXVE/?igshid=z3ojk8pjtvoy
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
Ra'ayin Fasihan Mata masu Mutunci da Martaba akan rashin tarbiyya wasu mata masu shaye shaye da Rajin cigaban yancin mata irin na masu hakan Rijiya, Karkashi ALAN WAKA FOUNDATION. https://www.instagram.com/p/Bz-YcsLH57X/?igshid=1oa3zr5ro3bhi
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Photo
Tumblr media
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Photo
Tumblr media
YAU DA DAURI Tun daga shekarar Alif dari tara da sittin 1960. Zamanin su Amadu Bello Sardauna kawo yau din nan Alif dubu biyu da sha tara 2019. Shuwa gabannin Nijeriya ke hankoron hawa mulki da Alkawurran Raya kasa da bunkasa birane ta hanyar samar da Wutar lantarki da ruwan sha da Ingattaccen Ilimi da sha'anin lafiya tare da hanyoyin sufuri don bunkasa tattalin arzikin kasa da walwalar al'uma da suka hada da titin dogo da na jirgin Sama da na Ruwa da tabbatar da Ingancen tsaro a dukkan Janibin kare hakin kasa da rayuka da dukiyoyin Al'umma. Amma abisa mamakin abinda ke faruwa a zahirin rayuwa. kwaya daya daga cikin Alkawurran nan babu wanda shuwagabanni suka kammala a shekara Hamsin da tara. a Tsammaninmu me ya kawo haka? Mu tattauna ra'ayi don kishin kasarmu ba nuna kasawar wani mutum daya ko wata jam'iyya ba. https://www.instagram.com/p/Bzyf63oHG8H/?igshid=1ipyy13fi0n28
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
Me ka fahimta da kyautar Allah baya zobe? https://www.instagram.com/p/BzhBr1OHX0u/?igshid=vbnuhc600g8p
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Photo
Tumblr media
Madalla da wannan jah!! https://www.instagram.com/p/BzbBZSwJSmt/?igshid=vfvrcppf85zj
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Photo
Tumblr media
Mutuwar Umar Sa'id Tudun wada Babban Rashi ne da ya shafi arewa cin Nijeriya bakidaya. Nagartarsa a Fili take dangane da Mu'amillarsa da kuma irin gudunmawarsa ta hanyar aikin da ya kware. Allah kai masa sakamako da Aljannah ka sa Annabin rahma ya cece mu bakidaya. ina mika sakon ta'aziyya ga dukkan musulmin duniya na rashin dan Uwa na gari. https://www.instagram.com/p/BzZ19L-Jt5W/?igshid=1hap4mbgsiktt
0 notes
alanwaka-blog1 · 5 years
Video
0 notes