Tumgik
sharfadi55 · 4 years
Text
Kudin da Ronaldo ke samu a Instagram ya zarce na kwallon kafa da Fam miliyan 14
Kudin da Ronaldo ke samu a Instagram ya zarce na kwallon kafa da Fam miliyan 14
Sabon bincike da shafin “Buzz Bingo” ya gudanar, ya nuna cewa haryanzu dan wasan kwallon kafa na Juventus shine yafi kowa yawan mabiya a duniya.
Cristiano Ronaldo wanda dan asalin kasar Portugal ne, ya nada mabiya million 222 a shafin wallafa hoto na Instagram.
A watanni 12 da suka gabata, dan wasan mai shekaru 35 ya samu zunzurutun kudi na pound sterling miliyan 41 da dubu 700, daga talla guda…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
Fact Check: Ko Aisha Buhari ta bada umarnin kone ofishin Abba Kyari?
Sponsor:
Gaskiyar Magana: Labari Ne Na Bogi!
Wani bidiyo mai tsawon minti hudu da dakika goma sha bakwai (4:17) da wata kafa mai suna Gido24TV dake dandalin YouTube  wanda yanzu haka ake yaduwa a WhatsApp ta wallafa ya bayyana cewa Uwargidan Shugaba Buhari, wato Aisha Buhari ta bada umarnin nan take cewa a kona ofishin shugaban ma’aikatan dake aiki a karkashin Shugaba Buhari wato Abba Kyari.
Kam…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
Fact Check: Da gaske an karantawa Trump Qur’ani saboda Coronavirus?
Anyi ta yada wannan bidiyon a kafafan sada zumunta kan cewa saboda tsananin annobar Coronavirus har ta sanya shugaban kasar Amurka Donal Trump ya kirawo musulmi su karanta masa alkur’ani.
http://www.sharfadi.com/wp-content/uploads/2020/03/Donal-Trump-Fake.mp4
Bincike: Binciken bin kwakw-kwafi kan wannan bidiyo ya gano cewa an dauke shi ne a shekarar 2017 bayan Donal Trump ya karbi rantsuwar kama…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
[Fake News] Fitattun labaran karya 10 kan Coronavirus
1. Shin Saddam Husseini yayi magana kan Coronavirus? http://www.sharfadi.com/wp-content/uploads/2020/03/WhatsApp-Video-2020-03-16-at-11.26.25-PM.mp4
An ta yada wannan bidiyon tare da cewa a shekarar 1990 cewa tsohon shugaban kasar Iraq, Saddam Hussein ya bada labarin annobar Coronavirus.
Bincike: a binciken da cibiyar Sharfadi Technologyta gudanar kan wannan bidiyo ya gano cewa bidiyo ne da aka…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
[Fake News] Gwamnan Oyo ya tsige mai taimaka masa saboda yada labaran karya kan Coronavirus
Gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde ya tsige mai taimaka masa kan sabbin kafafan sadarwa Adigun Ibadan sakamakon yada labaran karya a shafin Facebook.
Tun da farko Adigun Ibadan ya wallafa hotunan injinan feshi da gwamnatin jihar #Legas ta samar domin yaki da annobar Coronavirus da sunan cewa gwamnatin jhar Oyo ce ta samar.
Sai dai daga bisa ni ya fito ya karyata labarin inda ya ce masu kutse ne suka…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
An bude sabuwar kasuwar Internet
An bude sabuwar kasuwar Internet
Wani kamfanin da ya ke harkokin sa a shafin internet, mai suna Your Daily Store Online (YDS) ya kaddamar da harkokin sa na kasuwanci domin biyan kudi kadan-kadan.
YDS Online, wanda yake da shelkwatar sa a Abuja, yakan siyar da kayayyaki masu inganci da nagarta wadanda suka hadar da kayayyakin cikin gida da kuma na waje a shafukan sa ciki kuwa harda kayan sawa.
A cikin wata sanarwa mai kunshe da…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
Ronaldo na samun kudi a social media fiye da yadda yake samu a kwallon kafa
Ronaldo na samun kudi a social media fiye da yadda yake samu a kwallon kafa
Bisa kididdigar da shafin Buzzbingo ya fitar dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus Cristiano Ronaldo na samun zunzurutun kudi har sama da dala miliyan 47, wanda ya haura biliyan 173 a kudin mu na Najeriya, cikin kowace shekara, ta hanyar tallukan da ake daukar nauyi ya wallafa a shafinsa na Instagram.
Har ila yau kididdigar shafin Goal.com yayi ya nuna cewa Ronaldona samun dala miliyan 34 a…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
[Job] BBC Media Action na neman ma’aikata
[Job] BBC Media Action na neman ma’aikata
Gabatarwa:
BBC Media Action sashe ne da hukumar yada labarai ta kasar Birtaniya (British Broadcasting Corporation BBC) ke dashi wanda ke aiki hadin gwiwa da kananan kafafan yada labarai, da kungiyoyin sa kai, masu zaman kansu, ko kuma gwamnatoci domin cimma muradan cigaban al’umma.
BBC Media Action na aiki a kasashen duniya sama da guda 25.
A yanzu haka dai wannan sashe na neman aikata da suka…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
[Online Business] Kasuwancin Racksterly da Ponzi duk kanwar ja ce
[Online Business] Kasuwancin Racksterly da Ponzi duk kanwar ja ce
Kwana biyu da yin rubutuna akan Racksterly sai na samu labarin ashe har ma ya dauki hanyar gangarawa, domin a lokacin ma tuni sun dakatar da biyan kudi wai da sunan sun samu matsala da masu daukar nauyin biyan kudin.
Tun daga lokacin zuwa yau babu wanda ya samu ko kwabo guda in banda romon baka da ake yi musu. A jiya kuma, jama’a suka ja hankalina dangane da wata kuri’ar jin ra’ayin jama’a da…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
[Online Business] Yadda zaka gane kasuwancin bogi a Intanet
[Online Business] Yadda zaka gane kasuwancin bogi a Intanet
Kamar yadda na sha nanatawa, a intanet ana samun kudi sosai idan an yi da gaske. Wasu kuma suna fakewa da guzuma su harbi karsana, suna da wayon da suke yi su raba jama’a da abin hannunsu da sunan kasuwancin intanet. Masu irin wannan dabara suna da hanyoyi da yawa barkatai, har ma wani lokaci su ci da buguzum a dauka na gaskiya ne.
A yau na zakulo wasu daga hanyoyin da mutum zai yi wa kansa…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
[Facebook] Rigakafin kullewar Facebook
[Facebook] Rigakafin kullewar Facebook
Sau da yawa akan wayi gari mutum ya kasa sarrafa akawun dinsa na facebook.
Dalilai da dama na jawo wa a kullewa mutum akawun ciki har da sakaci da kuma sharrin matsiyatan ‘yan dandatsa da ke ruftawa mutum akawun domin cimma wata manufa.
Ko ni ma a satin da ya gabata sai da na gamu da masu hari sau barkatai. Duk da garkuwar da na rike sai da na je hutun awanni hudu. Bayan na yi appeal aka kori…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
[Online Business] Gaskiyar batu kan kasuwancin intanet na Racksterly
[Online Business] Gaskiyar batu kan kasuwancin intanet na Racksterly
Ra’ayi ai ba gaba ba ne.
Ina ta samun tambayoyi daga al’umma dangane da sabuwar hanyar samun kudi da ta bayyana a intanet wadda ake kira Rack sterly.
Duk wanda zan ba wa nakan ce da shi ya zuba kudinsa daidai yadda ba zai dora hannu aka ba idan ta rufta da shi.
Na yi kokarin tuntubar wasu masu bin diddigin irin wadannan kamfanoni wadanda aka fi sani da ‘infoprenuers.’ Daga amsoshin da na samu da…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
An sanya ranar fara rubuta jarrabawar Jamb 2020
An sanya ranar fara rubuta jarrabawar Jamb 2020
Hukumar shirya jarrabawar Jamb UTME ta bayyana cewa za’a fara rubuta jarrabawar ta shekarar 2020 a ranar 14 ga watan Maris zuwa ranar 4 ga watan Afrilu na shekarar ta 2020.
Shugaban hukumar shirya jarrabawar Jamb din ta kasa Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Litinin dinnan jim kadan bayan gama ganawarsu da masu ruwa da tsaki game da jarrabawar a birnin tarayya…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 5 years
Text
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 6)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 6)
Karanta rubutukan da suka gabata:
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 1)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 2)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 3)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 4)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 5)
Yau kuma za mu yi magana akan wata hanya mai sauki ta samun kudi daga facebook.
Wannan hanya ita ce BRANDED CONTENT
Shahararrun…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 5 years
Text
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 5)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 5)
Karanta rubutukan da suka gabata:
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 1)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 2)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 3)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 4)
Bayanin da ya gabata na fadi cewa dole sai shafi ya samu mabiya dubu 10 kafin a amince masa ya soma samun kudi.
Wasu na ganin irin hakilon da za a sha kafin a samu wadannan…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 5 years
Text
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 4)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 4)
Karanta rubutukan da suka gabata:
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 1)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 2)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 3)
Kafin mu yi nisa cikin bayanin Creator Studio bari mu yi gayauna mu kara fadada bayani akan rubutun jiya.
Da yawa suna ganin akwai wahala kwarai kafin a cike kaidojin nan da aka gindaya. Sai dai fa duba zunzurutun kudin da…
View On WordPress
0 notes
sharfadi55 · 5 years
Text
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 3)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 3)
Karanta rubutukan da suka gabata:
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 1)
Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 2)
A gabatarwa, na bayyana cewa Facebook na biyan jama’a cikin tsarin da suke kira ‘Ad Break’.
MENE NE AD BREAK?
Ad break tsari ne daga Facebook wanda suke bayar da dama ga masu dora bidiyo su saka talla a farko ko tsakiya ko karshen bidiyon.
Kowanne talla akwai abin da…
View On WordPress
0 notes