Tumgik
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
Congratulations Hon. @musa.dahiru.716 for your swearing oath as a successful COUNCILOR of #dogoniniward #potiskum (at Potiskum Town) https://www.instagram.com/p/CMCYSUDlWiF/?igshid=1a3gdye5z39ky
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣 https://www.instagram.com/p/CL_tC0zlwU9/?igshid=98o8qmr0nndj
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
Mafuta Daya ce Tak. Tunda su a rayuwarsu bazasu iya daukan lokaci suna zaune da Yan AREWA ba tareda sun kakkashesu, sun Kona musu dukiyoyinsu ba, to kawai a hakura da kasuwancin Kamar yadda aka dau Aniya, inyaso sai a Gina kasuwanni a Jihohin AREWA dake makobtaka da Jihohin Kudu, IRINSU BENUE, KOGI, inyaso Yan AREWA sun rinka Kai Kaya can sai Suma suke zuwa suna sayan kayan. @freshemir @alan_waka https://www.instagram.com/p/CL3tpdIl3MR/?igshid=1scodt8umpwv8
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
Feeling #success https://www.instagram.com/p/CL0MgrdAkGq/?igshid=ms62mfc6mc83
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
Masha Allahu Juma'at Khareem https://www.instagram.com/p/CLw2A24g2JD/?igshid=1894nm9nkl4hq
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
#Repost @buzodanfillo • • • • • • Auditions for Jaruma (series) will move to the next batch soon. @algaita_dubstudio1 @diqsashoots @real_sani_indomie 'YAN WASA DA DABI'UN SU A karanta a fahimta kafin a zabi wanda ya dace LILLA Mace Mace ce matashiya yar tsakanin shekaru 20-22, siririya mai launi wankan tarwada. Tana da kuzari sannan bata da far’a ko kadan a fuskar ta. Ta iya fada da gudu da sauran dabi’un Jarumta. JAMAL NAMIJI Matashi ne dan tsakanin shekaru 23-25, siriri kyakkyawa mai hasken fata. Shi malalaci ne raggo ga tsoro da kuma saurin karaya. Yana son jikin sa dayawa kuma dan kwalisa ne. BADURA Mace Mace ce matashiya yar tsakanin shekaru 18-20, mai matsakaicin jiki, launin fatar ta mai haske ko wankan tarwada. Ita ’yar soyayya ce, sakaltacciya mai rawan kai, ga son a nuna mata kulawa. MANIYATU Mace Matashiya ce kyakkyawa ‘yar tsakanin shekaru 19-20, tana da hakuri da saukin kai, ta kasance tana da wani abunda ke damun ta, hakan yasa a kusan koda yaushe take cikin kunci da kuka. BAWAN SARKI Namiji Dan kimanin shekaru tsakanin 35-45. Ya kasance yana da annamimanci da gulma ga kuma barkwanci da hali na rashin zuciya. SHUGABAN DAKARU Namiji Dan kimanin shekaru tsakanin 27-30. Ya kasance yana da zafin da izza, kuma mai ginannen jiki ne da kuma dakakkiyar fuska. Zubin shi na kuzari ne sosai https://www.instagram.com/p/CLtuNeVgWnH/?igshid=1wbbeq29wzbpf
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Video
Good job from the prestigious @real_kb___show. #music, #lyrics, and #playbacksinging🎤 by the hard and talented #tonguer @realabdul__done (at Potiskum Town) https://www.instagram.com/p/CLrNQ8wgcqD/?igshid=1iar0qz83fys8
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
#monday #tushenaiki #snapchatfilter https://www.instagram.com/p/CLl7XNhA6N_/?igshid=72apqia3rsx7
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
Monday #tushenaiki. #snapchatfilter https://www.instagram.com/p/CLl60VngfHm/?igshid=1vb7zbjj2ihfp
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
Juma'a Haji babban Rana. #Juma'atkhareem. @sarki_musa_pkm @real_kb___show @abbainiesta2 @itz_a_wales @khalifasaniabubkar @isah_ferozkhan @stephanie_dadinkowa @ib_arewa24 @muhammad_gariyawaye @aamdaz @_aamirkhan @amaddiallo19 @mosalah https://www.instagram.com/p/CLfHQCNAu9-/?igshid=tv25utmruoy
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
#Arewa Koda Yaushe suka tashi dirar Mana saikaji suna cewa 'da arzikin su ake Gina #Arewa, wai ai mu bamuda komai su suke cidamu'. Mukuma har Gobe Muna fada musu suje su tambayi #Tarihi mu #arewa mu muka ginasu, domin lokacinda manyanmu sukai fafutuka abunda kasarnan ta Dogara dashi shine, noma abunda yashafi ; AUDUGA, RIDI, GYADA, WAKE, WAKEN SUYA, SHINKAFA, HATSI(GERO, DAWA, MASARA, MAIWA). Allah ya jikan Mai Tama Sule(DAN MASANIN KANO) shiya kukuta lokacin Yana Minister aka Toni Rijiyar #fetur na farko. Su Yan #Arewan su suka Debi dukiyarmu na abubuwanda muke nomawa suka tona muku Rijiyar ta farko. Allah yasa manyanmu basuda Hassada ne kawai, saboda Haka mu muka ginaku, 'tushen Gatari Kira'. Written By The #Independentsocialmobilizer. @abbah_feruskan https://www.instagram.com/p/CLerp58AvZ0/?igshid=18tibgy12n5zk
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
#Repost @aamdaz • • • • • • Zaku iya sauke Application mai dauke da Playlist din wakokina Audio da Video, Kai tsaye da kuma YouTube Channel dina a Playstore don saukake muku samun wakokina cikin sauki, sunan App din shine "HAUSA SUDAN SONGS" #Nagode #excellency #amdaz #nakowane https://www.instagram.com/p/CLeSIvng3fy/?igshid=1vy88h19e7z1c
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
#manchesterunited is a #family enjoy your time @dj_.cuppy https://www.instagram.com/p/CLbP_DbAYIv/?igshid=1rtg2y06k9etc
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Photo
Tumblr media
Mai daraja Dan masu daraja SHEIKH SHARIFF IBRAHIM SALE #ALHUSSAINY https://www.instagram.com/p/CLZRgQOgkze/?igshid=yqwo4zs68nmh
0 notes
abbahferuskhan · 3 years
Video
Wallahi an Mana mama sunfimu yawa https://www.instagram.com/p/CLZMGQhAvcr/?igshid=1oprsedwutoh4
0 notes