Tumgik
#alkibla
arewanahiya · 2 years
Text
Kawu Dan Sarki Alkibla Official Video.
Kawu Dan Sarki Alkibla Official Video.
Tafi zuwa kasa Dan kallon video din Alkibla Saban video kawu Dan Sarki ft jaruma Momee Gwambe. Kawu Dan Sarki Alkibla Official Video sabuwar Wakar Dan sarki Mai taken Alkibla Waka Mai tashe ahalin yanzu tabbas wan Nan wakar ta zama Waka ta farko Mai yawan Yan kallo fiye da kowacce Waka dake tashe ahalin yanzu. Kawu Dan Sarki ya zama gwarzan shekara cikin dukkan mawakan Hausa na wan Nan Karan…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alkammawa1posts · 2 years
Text
Kungiyar 'Yan Kwagila Da Gwamnatin Jihar Kaduna: Danjuma Ne Da Danjummai!
Kungiyar ‘Yan Kwagila Da Gwamnatin Jihar Kaduna: Danjuma Ne Da Danjummai!
Daga Bello Ahmadu Alkammawa Bayan shafe shekaru masu yawa a cikin rashin alkibla, a yau ‘yankwangila a Jihar Kaduna sun kasance a karkashin innuwa daya ta hanyar zaben da suka gudanar kwanan baya, suka kuma zabi mutanen da su ke ganin za su bunkasa sana’ar ta su da ta kasance cikin rashin tabbas a shekarun baya. Yanzu haka dai jagorancin kungiyar a karkashin jagorancin Injiniya Ahmad Hussaini…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
kawudansarki · 2 years
Photo
Tumblr media
Alkibla Now On @audiomackafrica @momee_gombe #alkibla #kawudansarki https://www.instagram.com/p/CiqmmeBoBoB/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
hausaebooks · 2 years
Text
Download Music: Kawu Dan Sarki - Alkibla
Download Music: Kawu Dan Sarki – Alkibla
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
bbchausa · 4 years
Link
Lokacin waiwaye ya yi, shekaru 10 bayan kasar ta yi alkawarin sauya alkibla a cewar Waihiga Mwaura. via BBC Hausa
0 notes
voahausa · 5 years
Link
A Najeriya shugabanin Kungiyoyi sun kalubalanci Majalisar dokokin Kasar da ta gaggauta yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya gyara ta yadda zai hana gwamnoni da 'yan majalisun jihohi cire Sarki mai daraja ta daya.  A wata zantawa ta musamman da Muryar Amurka ta yi da shugabanin wasu kungiyoyi a Abuja, sun yi la'akari da yawan maganganun da suka taso ne a game da cire tsohon Sarkin Kano  Muhammadu Sanusi na biyu, inda suka nuna yatsa ga Gwamnoni da ma 'yan siyasa akan cewa su ne suke wulakanta masarautun gargajiya tare da rage masu kima da karfi a cikin a'lummarsu, ta hanyar jawo su cikin harkokin siyasa da kuma koya masu kwadayi. Shugaban wata kungiya mai zaman kanta da ake kira Save The Change, Alhaji Bashir Danmusa, ya yi kira ga kwamitin da majalisar dattawan Najeriya ta nada domin ya yi wa kundin tsarin mulkin kasa garambawul da ya hanzarta yin gyaran ta hanyar yin dokar da zata hana gwamnoni ko majalisun jihohi cire Sarki mai daraja ta daya ba tare da amincewar majalisar dokokin kasa ba. A cewar sa, akan laifin da bai taka kara ya karya ba, sai a cire sarki haka kawai babu tuhuma babu jan kunne. Danmusa ya kuma ce siyasa ce ta shiga ta dagula al'amuran baki daya. Shi ma Shugaban kungiyar habbaka Matasan Arewa Maso Gabas Alhaji Abdurahman Kwacham, ya ce cire sarki Mohammadu Sanusi na biyu ya zama abin kunya, kuma ya zubar wa kasar da mutunci a idanun duniya. Kwacham ya ce Sarkin mai ilimi ne kuma kwararre a harkar diflomasiyar kasa-da-kasa, saboda haka yana kira da a yi maza a hana aukuwar irin wanan mataki ta hanyar yin doka da sa ido akan gwamnoni da majalisun jihohi da ma 'yan siyasa baki daya. Daya daga cikin 'yan asalin jihar Kano mazaunin birnin Abuja, Ado Sumaila, ya ce an riga an gurbata masarautun Kano gaba daya, saboda haka a yi maza-maza a yi wa tukkar hanci saboda a hana ci gaban irin wanan mataki. Amma ga tsohon Ministan Wasanni da Matasa Barista Solomon Dalung, ya ce cire sarkin ya tona asirin Arewa ne, saboda 'yan arewa na da riko. Dalung ya ce a yanzu haka Arewa ba ta da alkibla domin ba ta bin dokokin addinanta gaba daya.  A shekarar 1930 ne turawan mulkin mallaka suka kirkiri dokar fitar da sarakuna daga garuruwansu idan har an samu nasarar kwabe masu rawani. Ga karin bayani cikin sauti.   via Voice of America Hausa
0 notes
hausafilmstv · 5 years
Text
Kwankwaso ba shi da alkibla>>Ganduje
Gwamnan jihar Kano da ke Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana tsohon gwamnan jihar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a matsayin dan siyasa 'mara alkibla' wanda ba shi da 'tsari'.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/36g6a5i via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
kawudansarki · 2 years
Photo
Tumblr media
Alkibla Now On Trending zaku iya kallo wannan video a YouTube Chanel Dina mai Suna Kawu Dan Sarki thank to everyone that support us we really appreciate. #alkibala @momee_gombe https://youtu.be/pmF9LpyQi1w #kawudansarki #kawudansarkee #kawudansarkee_fficial #momegombee #momegombefansculb #momegombe https://www.instagram.com/p/Ci2ApvqoKtO/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
arewanahiya · 2 years
Text
Sabuwar Wakar kawu Dan sarki alkibla video.
Sabuwar Wakar kawu Dan sarki alkibla video.
Sabuwar Wakar kawu Dan sarki alkibla video ft Momee Gwambe video wakar alkibla ya banbanta da sauran video din kawu da kuke kallo domin wan Nan yaxo da sabbin abubuwan da baku taba ganiba. Sabon Shiri Mai Kayatarwa Mai taken baban yawa Shiri Mai abun mamaki mutuka.
youtube
View On WordPress
0 notes
bbchausa · 5 years
Link
Kalaman na Ganduje na zuwa ne yayin wani bikin karbar wasu jigajigan jam'iyyar PDP tsagin Kwankwasiyya wadanda suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a ranar Laraba. via BBC Hausa
0 notes
bbchausa · 5 years
Link
APC ta ce tsarin dimokradiyya ba zai tafi yadda ya kamata ba, idan jam'iyyar da ake dauka a matsayin babbar mai adawa wato PDP ta zama maras sanin ciwon kai da rashin alkibla. via BBC Hausa
0 notes
voahausa · 5 years
Link
Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Ibrahim Lawan ya karanta wasikar da Shugaba Muhammadu Buhari, ya aika wa Majalisar dauke da sunayen Ministoci da yake so, a tantance mutum 43, wanda a ciki an samu tsofaffin Ministocin sa 10 wadanda suka yi aiki da shi a wa'adin sa na farko. Akwai tsohon Ministan Kimiya Ogbonanya Onu, Chris Nigige, Geofrey Onyeama, Rotimi Chibuike Amechi, Osagie Ehanire, Babatunde Raji Fashola, sai Abubakar Malami, Adamu Adamu, Zainab Shamsunah Ahmed, da kuma tsohon Ministan watsa labarai Lai Mohammed. Acikin sababbi akwai fitattu irin su Sheik Isa Ibrahim Aliyu Fantami, Sanata George Akume wanda ya taba zama gwamnan jihar Benuwai, da Sanata Godwill Akpabio wanda shi ma ya taba zama gwamnan jihar Akwa Ibom, sai tsohon gwamnan jihar Bayelsa Timipre Sylva, kana da tsohuwar shugabar Mata ta Jamiyar APC Dr. Ramatu Tijjani.  Mai fashin baki a al'amuran yau da kullun Mohammed Ishaq ya ce shugaba Buhari, ya maido da tsofaffin ministocin ne saboda sun shaku da shi, kuma sun saba aiki da shi, kuma yana ganin cewa suna da alkibla daya. Don kawo wa kasa irin canjin da shugaba Muhammadu Buhari ke ikirari tun lokacin da yake yakin neman zabe kafin wa'adinsa na farko a shekara 2015, sabo da haka abinda 'yan kasa ke jira shi ne su ga irin wannan canji a rayuwar su ta yau da kullun. A yanzu dai babu tabbacin ko majalisar zata tantance ministocin kafin lokacin hutun ta na wattani biyu, wanda ya kamata ta fara shi a ranar Alhamis 25 ga wannan wata. Ga cikakken rahoto daga wakiliyar muryar Amurka Medina Dauda. via Voice of America Hausa
0 notes
hausafilmstv · 6 years
Text
Ghali Na Abba ya fice daga APC yace basu san inda suka dosa ba
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar Na Abba ya bayyana ficewarshi daga jam'iyya me mulki ta APC bisa dalilan rashin Alkibla da jam'iyyar keda shi.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2RFq3fo via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
hausafilmstv · 6 years
Text
Masallacin da aka shekara 37 ana kallon alkibla ba dai-dai ba
Wani limami ya gano wani masallaci a Turkiyya wanda aka shafe sama da shekara 37 ana sallah amma kuma ba dai-dai ake kallon alkibla ba.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2J5YIj1 via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
bbchausa · 6 years
Link
Kun san masallacin da aka shafe shekara 37 ana kallon alkibla ba dai-dai ba? via BBC Hausa
0 notes
bbchausa · 6 years
Link
Tsohon gwamnan na jihar Kano ya fice daga PDP ne saboda zargin rashin adalci, ko da yake wasu na ganin hakan tamkar rashin alkibla ce ta siyasa. via BBC Hausa
0 notes