Tumgik
#→Zuwa Ga Matasa
isausmanmohd · 2 years
Photo
Tumblr media
Mafiya yawan matasa suna yin asarar ladan azuminsu ta hanyoyi da dama. Misali kamar: QARYA: ANNABI (S.A.W) yace: "DUK WANDA BAI BAR QARYA DA QAULUZ ZUR DA KUMA AIKI DA ITA BA, TO BABU RUWAN ALLAH DASHI DON YA BAR ABINCINSA DA ABIN SHANSA". Amma zaka ga Matasa da dama sun zauna a Majalisai da wuraren zamansu, amma basu da wani aiki sai Gulma, Qarya, zancen Mutane, da kuma yada Jita-jita. Duk mai yin haka idan bai dena ba, aranar Alkiyamah ba zai samu ladan azumi acikin Mizaninsa ba. Wannan sakon Yana zuwa muku ne daga taskar Umar Chobbe✍️ Allah shi kiyayemu, Allah shi karbi dukkan Aiyukanmu, kuma ya gafarta mana dukkan Zunubanmu Gaba Daya Albarkan ANNABI S.A.W https://www.instagram.com/p/CqTXuA2IkWr/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
isiyasy · 5 years
Text
Sai mun xama tamkar hisbullah a Nigeria wajan sadaukarwa
Tumblr media
Ina farawa da yima allah godiya daya tsawaita rayuwana, Badanshi ba da yanxu ina wata duniyan ba nan ba. Da ke yau kusan kwana bakwai da rabuwana da duniyan nan, Amma duk da hakan ina cike da bakin ciki Na wasu abubuwa danake gani da idanuna kuma bani da hallin magancesu, Wanan kuwa ba wani Matsala bane daya wuce Yan uwana matasa, Kusani bafa wasu ne zasuxo daga samaba suyi wanan aikin. Mudai damukace munji munbi to mune zamuyi sanan kuma Bafa wasune zasuxo daga samaba suyi manaba, Wanan abun yana cimun tuwo a gwarya. Rashin zuciyan damuke fama da ita mu matasa, Kusani cewa ko wata alumma tana alfahari da matasanta ne. Amma yau matasan wanan harkan mai mukayi kuma mai mukekanyi ?? Sau dayawa xakaga inkasamu saurayi a gida yakan dauke wasu dawainiya Na gidansu, To katambayi kanka wani dawainiya ka dauke na addinin ka, Yanda matasa suke da yawa cikin wanan harka wani Bangare suka dauka wajan taimakon harka damasu Kansu baki daya ????
Tumblr media
Ko sai taran biki suka iya ba taran tausayama junansu, Taran zafinkai akan yan uwan su, Ba taran taimakon yan uwansu ba. Har yaxuwa yanxu banji wani Dandamalli na matasa daya dauki nauyin wani abu Dasunan taimakama wani dan damali na cikin harka ba, Yakamata matasa muhimmatu musama ranmu cewa: Allah mukeyima, Musani cewa mukayan imam mahdi ne Kuma duk wanda yayi wasa da kwakwalwan mu Allah ne zaimana hukunci mu dashi, Ya allah muna rokonka kayi mana tsari da taran tsintsinya ba shara, Kabamu ikon yin gwagwarmaya da jikinmu da dukiyan mu, Kahanamu ganin aibaun yan uwan mu, Karamana kaunan junan mu. BASHIR KADUNA KNPRSCD 06 KADUNA PRESS
from Blogger https://ift.tt/30uFzP9
0 notes
mixtermoremusic · 3 years
Text
Za a biya matasa kimanin naira dubu arba'in don a yi musu rigakafin korona
Za a biya matasa kimanin naira dubu arba’in don a yi musu rigakafin korona
Wata jiha a Amurka ta ce za ta bai wa matasa tukwicin dalar Amurka 100 kwatankwacin kimanin naira dubu arba’in idan suka amince aka yi musu allurar rigakafin korona. Jihar West Virginia ta ce tana fatan ba da tukwicin ga yan shekara 16 zuwa 35 domin basu kwarin gwiwar zuwa a yi musu allurar. A cewar gwamnan jihar, Jim Justice, matasa suna da rawar takawa a yaƙi da annobar ta korona. Jihar tana…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
Text
BUDADDIYAR WASIKA GA SHA'ABAN IBRAHIM SHARADA
BUDADDIYAR WASIKA GA SHA’ABAN IBRAHIM SHARADA
Budaddiyar Wasiqa Zuwa Ga Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Cikin Birni da Kewaye.
Tumblr media
Hon Sha’aban Ibrahim Sharada
Assalamualaikum,
Ya Maigirma Member, Da fatan kayi Sallah Lafiya. Allah Ya Maimaita mana.
Ranka yadade wannan Wasiqa tana so ta tunasar dakai irin Alkawarin da kayiwa Karamar Hukumar Municipal, musamman Matasa.
Maigirma Member hakika Lokacin da kasamu Ticket din zama Dan…
View On WordPress
0 notes
hausa24-blog · 5 years
Text
Ko Kun San Jagororin Sahawa Da Kasar Saudiyya Ta Ke Son Dakilewa?
New Post has been published on https://is.gd/Ssy4Ly
Ko Kun San Jagororin Sahawa Da Kasar Saudiyya Ta Ke Son Dakilewa?
Hukumomin kasar Saudiyya sun daura damarar dakile Jagororin Sahawa, ko kuma motsin farfadowa, a halin yanzu jagororin kungiyar uku suna garkame a hannun hukumomin, inda dukkanin su suke fuskantar hukuncin kisa, tun kafin azumin watan Ramadan babbar kotun kasar ta yankewa mutanen uku hukuncin kisa, amma ba a tsayar da hukuncin ba har yanzu, sai dai ana ganin za a iya tsayarwa a ko wani lokaci.
Da yawan masu ra’ayin na Sahawa masu sassaukan ra’ayi ne, sannan mafi yawansu suna kira ga hukumomin Saudiyyan da su sassauta tsattsauran ra’ayi da aka sansu a kai, kuma suna kira da a dinga aiwatar da hukunce-hukuncen addini Musulunci na gaskiya, ba tare da sanya ra’ayi ba.
Tun farkon kafa a kungiyar a shekarun da suka gabata, hukumomin kasar suke hararar jagororin kungiyar, yanzu abin tambaya shine; su waye jagororin Sahawa din?
Salman Al-Awdah; sanannen malamin Sunnah na kasar Saudiyya, amma mai sassaukan ra’ayi, malamin dan kimanin shekaru 60 da ‘yan kai a duniya, ya shahara da fatawoyi masu sauki, sannan ya na da mabiya a ciki da wajen kasar ta Saudiyya, hukumomin Saudiyyan sun taba garkame shi a tsakanin shekarun 1994 zuwa 1999, inda aka tuhume shi da laifin neman a kawo sauyi na siyasa a masarautar Saudiyya.
Awad Al-Qarni; Sanannen mai wa’azi, kuma malami a jami’oin Imam Muhammad Saud, da ta Sarki Khalid, masanin Shari’ar Musulunci, mai kimanin shekaru 62 a duniya. Yana daga cikin malaman da suka kalubalanci yakar kasar Iraki, kuma mai yawan goyon bayan Falasdinawa, an garkame shi tun a shekarar 2017, inda aka yanke mishi hukuncin kisa.
Ali al-Omari; mai shekaru 46 kuma dan jakadan kasar Saudiyya, sanannen ma’aikacikin gidan talabijan, kuma marubuci, tun a watan Satumban shekarar 2017 aka kama shi, inda aka zartas mishi da hukuncin kisa, bisa zargin kafa kungiyar matasa ba bisa ka’ida ba.
Safar Al-Hawali Al-Ghamdi; Dattijon malami, dan kimanin shekaru 70 a duniya, an taba kama shi a shekarar 1994 inda ya yi shekaru biyar a garkame, an sake kama shi a shekarar 2018, inda ake zargin shi da kalubalantar manufofin masarautar Saudiyya a kasashen waje, malamin ya na daga cikin malaman da suka yi fatawar wajibcin jihadi akan sojojin kasar Amurka sa suka kai hari a kasar Iraki, sannan ya kalubalanci zaman sojojin Amurkan a gabas ta tsakiya.
Nasser Al-Omar; shahararren mai wa’azi mai shekaru 67 a duniya, Farfesa a jami’ar Imam Muhammad Saud ta kasar Saudiyyan, ya na daga cikin malaman da suka rattaba hannu a fatawar tofin Allah-tsine da yakin sojojin Amurka a kasar Iraki. Malamin ya na adawa sa alakar Saudiyyan da kasar Amurka, A watan Augustan shekarar 2017 hukumomin kasar suka cafke malamin.
0 notes
isausmanmohd · 2 years
Photo
Tumblr media
INA MA YADDA MUKE ZUMUNCI A ALHININ MUTUWAR FITATTU, HAKA MUKE KARAMCI WAJEN RAYA MATATTU. (Zaka fahimceni ne kawai idan ka bini a tsanake). Dan Adam rayuwarsa na zama mai ma'anace da za'a kira ransa a matsayin "rayayyiya" ko a lokacin da yasan Dalilin wanzuwarsa, me ya dace ya rayu akai, shin me hakkokin mahaliccinsa akansa, me hakkokin iyayensa da sauran al'ummar gari akansa da sauransu, sannan wanne irin tanadi yake akan makomarsa. A hakika, kullum ana rasa rayuka bisa ma'ana ta mutumtaka, domin shaye-shayen muggan kwayoyi tsakanin matasa da ya zamo ruwan dare a dukkanin communties namu na karkatar da rayuwarsu zuwa ga matsayin wadanda matattu suka fi su amfanar al'ummar da suke rayuwa cikinta. Lallai karamcine mai girma wajen yin alhini, ta'aziyya ko jajantawa bisa mutuwar wasu fitattu da ake rige-rigen yi a shafukan sada zununta, amma mai yiwuwa su wadanda suka mutum sa'ada ma suke tararwa bisa duba da hanyar da suka koma, hanyace ta shahada bal a hakika rayayyun da suke a mace su ya dace ake yiwa ta'aziyya, alhini, da kuma bakin cikin rasa rayuwarsu da sukeyi, tare da kokarin rayasu. Shin wanne yunkuri mu ke kai na kokarin raya rayuwar wadanda suka mace a kogunan shaye-shayen muggan kwayoyi, wadanda ya haifar da dimbin matasa tarbiyarsu ta gurbabce ya zamo ana samun yawan fyade, fashin waya, fashin hanyoyi, bangar siyasa, da sauran muggan ayyukan ta'addanci wanda hakan ke haifar da hasarar dimbin dukiya da tarin rayuka? Muhimmanta kawo gyara akan hakan shi zai sanya al'ummarmu ta gyaru kuma matasa su bayar da fa'idar da ake nema wajen rayayyu, akasin hakan kuma to karshe dai mune zamu cutu da abinda sakacin society ne yake haifar da shi. (Muhammad Usman Gashua✍️) ALLAH YA GANAR DA MU. ALHAMDULILLAH. https://www.instagram.com/p/CnhGzVBoGxz/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
isiyasy · 5 years
Quote
Alqalamin Aminu Badiko✍️ Wannan tambaya tana iya zama mai saukin gaske ga duk marubuta tun da kowa da irin dalilin da ya sanya ya shiga fagen rubutu, don haka ra’ayi ko amsar wannan tambaya ma za su bambanta.  Don haka in na ce tambaya ce mai sauki ban yi kuskure ba. Domin in dai kai marubuci ne kana da amsar da za ka bayar. BARA KUJI KADAN DAGA GARE NI: Nakan ji dadi a duk lokacin da na ke cikin jama'a na ga wani ko wata suna karanta abin da na rubuta a kan shafi na ko a social media, kai ko ma a yi share dan anfanin al'umma, nakan ji inama ni wani Malami ne, ko wani masani, ba don komai ba sai don na cika buri na, wato na isar da sakon Ahlul-Bayt  ga jama’a, wanda kuma shi ya sa nake rubutu. Wadannan kalamai su ne suke fitowa daga ruhina zuwa zuciyata daga nan kuma har bakina ya furtawa a lokacin da na fara ta ammuli da social media a shekara ta 2006, na fara ne da 2go sai na ga ba a bun da a ke yi a 2go sai chatting da rashin tarbiya, daga nan sai na koma Dandalin sadarwa na facebook. In da na fara karo da da rikicin akidu, da zage zagen juna, sai na dau matakin isar da ilimin Ahlul-Bayt (As), dama ba ni da wani buri ko bukata da suka wuce haka. Lokaci ne na samartaka, wanda babu wani abu da yake damun rayuwa ta face abin da na sa a gaba, in ga na cim ma burina. Babu tunanin samun kudi ko suna a cikin zuciyata a wancan lokacin, fatana kawai ciwon da ke cikin zuciyata in bayyana shi ga jama’a, wadanda ba su fahimci kiran Ahlul-Bayt ba, da kuma irin yanayi da mu ka samu kan mu a wannan kasa, a sami mafita. A shekara ta 2014 sai na fara tinanin bude shafi dan sajjala abin da na ke rubuta wa, sai na bude wani shafi na yanki mutanen India Pakistan, mai taken mywapblog.com na kyauta, bayan na dau lokaci ina rubutu a kan shafin sai kwatsam a tsakiyar 2015 kamfanin suka kulle server din su. Sai na koma Blogger da WordPress. Na bukaci gudummuwoyi da dama a wancan lokacin, wadannan gudummuwoyi sun hada da neman shawarwari da gyara da rabe-raben kalmomi kasancewar farin shiga ne ni a lokacin, kuma na roki wasu yan media da nake tare da su da su dinga tafiya da ni dan in kara goge wa a kan lamarin, amma suka ki, na sha wuya sosai wajen zirga-zirga a cikin gari kaduna, da da kona data. Dole hakuri ya zama abokin zaman a gare ni.  Amma da ya kasance a kullum hakuri muka zama abokai da shi sai na ga alfanun abin, domin ko yanzu (yau shekara hudu) in  ina bukatar wani daga cikin rubutuna na san in da zan je in gashi cikin sauki. ba kamar yadda yan uwana matasa suke marubu ba, a social media, wata daya gaba wani bai san inda zai ga rubutun sa ba. Idan muka lura da ire-iren dalilan da na kawo, ko wani marubuci ya na abubuwan da suka sanya shi shiga fagen rubutu, za mu ga mafi yawa don son gyaran tarbiyyaar al’umma ne ba don neman suna ba. Duk da yanzu yan kwaliya (fashion) da ne man suna sun fi yawa. Ina ga ya kamata ne mu yi rubutu mai ma'ana sannan tarihi ya sajjala. Mu I sar da sakonin Harka Islamiyya cikin hikima da ilimi. Allah ya sa mu dace. Aminu Badiko✍️ 3-10-2019
http://www.5five-stars.com.ng/2019/10/me-ya-sa-muke-rubutu.html
0 notes
voahausa · 4 years
Link
Matasa 80,000 ne daga Najeriya suka shiga wani shiri da Asusun tallafawa yara na majalisar dinkin duniya UNICEF, ya dauki nauyi na kirkirar wata fasaha kan annobar COVID-19 da za a samar da mafita ga al'umma akan cutar, da suka kira “UNICEF COVID-19 Innovation Challenge”. Wadanda suka samu lambobin yabo daga Najeriya sun fara daga 'yan shekara 14 zuwa 35. Daya daga cikin matasan mai suna Chukwuma Nwachukwu dan shekaru 28, ya gabatar da yadda za a yi amfani da hasken rana don samar da ruwa don taimakawa wajen yaki da kwayar cutar. Fanfon da ya ke amfani da haken rana da Chukwuma Nwachukwu ya kirikira ya yi nasara a makon farko na fara  gasar. Chukwuma Nwachukwu ya ce, burin sa shi ne samar da tsaftataccen ruwan sha ga al'ummomin garin Abuja da ba su da damar samun ruwa mai tsafta. Nwachukwu yana cikin dubbun matasa 'yan Najeriya da suka shiga shirin “UNICEF COVID-19 Innovation Challenge” wanda aka kaddamar a watan Mayu, aka  kuma  ci gaba har tsawon makonni shida. UNICEF ta ce, sabbin kirkire-kirkiren sun nuna yadda matasa za su iya bayar da tasu gudummawa sosai lokacin da aka shiga mawuyacin lokaci. Kimanin ‘yan Nigeria miliyan 60 ne, ko kusan kashi daya bisa uku na yawan ‘yan kasar, ba sa samun tsaftataccen ruwan sha, a cewar Hukumar ba da tallafni  ruwan sha. via Voice of America Hausa
0 notes
newssplashy · 6 years
Text
Samuel Ortom: Gwamnan jihar Benuwe ya fice daga APC
Jagoran al'ummar jihar Benuwe ya bayyana cewa ya dauki matakin ficewa da APC ne bisa ga reshin jituwa dake tsakanin sa da shugaban jam'iyar na jihar.
Gwamnan jihar Benuwe Samuel Ortom yayi na maza inda ya yanke shawarar barin jam'iyar APC zuwa PDP.
Gwamnan ya dauki wannan matakin bayan yan kwanaki da nuna alamun yin haka. A kwanan baya ne gwamnan ya sanar da cewa zai fice daga jam'iyar mai mulki sai dai amma bai sanar da inda zai koma ba.
Jagoran al'ummar jihar Benuwe ya bayyana cewa ya dauki matakin ficewa da APC ne bisa ga reshin jituwa dake tsakanin sa da shugaban jam'iyar na jihar.
Tuni dai matasan jihar suka jinjina masa bisa matakin da ya dauka na barin APC.
Wata kungiyar matasa mai suna Benue Youth Alliance for Ortom (BYAFO) tayi maraba da hukuncin da ya dauka a cikin wata takardar sanarwa da ta fitar.
Jagoran kungiyar Lorliam Shija ya sanar cewa hakan na nuna cewa gwamnan ya amsa kiran da al'ummar sa suka yi masa.
Yace matasan jihar sun goyi bayan matakin da ya dauka dari bisa dari kuma hakan zata taimaka cinma manufar samad da cigaba a jihar.
Daga karshe jagoran kungiyar BYAFO yayi kira ga sauran al'ummar jihar da su mara ma gwamnan baya domin cinma manufar shi.
source http://www.newssplashy.com/2018/07/samuel-ortom-gwamnan-jihar-benuwe-ya.html
0 notes
hausafilmstv · 6 years
Text
'Yan Kwankwasiyya Sun Yi Bikin Kona Tsintsiya Tare Da Yaga Katin APC A Kano
A jiya Juma'a da misalin karfe 5:30 na yamma jagoran matasan Kwankwasiyya, Lawan Ado Muhammad Bachirawa ya jagoranci matasa ya ga katin jam'iyarsu tare da kona tsintsiya, wanda hakan na nufin jiran kota kwana saboda yana tunanin mai gidansu Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai bar jam'iyar APC nan da ƴan kwanaki masu zuwa.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2KZ9ckn via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
bbchausa · 8 years
Link
Hukumar kididdiga ta kasar Birtaniya ta bayar da rahoton cewar duk rukunin mutanen kasar suna rage yawan shaye-shayen da suke yi, amma raguwar ta fi karfi ga rukunin matasa 'yan shekara 18 zuwa 24. via BBC Hausa
0 notes
jayakidul · 8 years
Text
Forum Komunitas Pertanian Indonesia Agroteknologi
Forum Komunitas Pertanian Indonesia Agroteknologi Kamar yadda wani masana'antu a cikin abin da iyalai fiye da raba a aiki da kuma rayu akan gonar kanta, dukan iyalan iya zama a hadarin for raunin, rashin lafiya, da kuma mutuwa. Common Sanadin m raunin tsakanin matasa farm ma'aikata sun hada da nutsẽwa, kayan da motor abin hawa da alaka hatsarori. The International Labor Organization ya ɗauki noma "daya daga cikin mafi m dukan tattalin arziki sassa." Yana yi kiyasin cewa shekara-shekara aikin da alaka mutu daga m ma'aikata ne a kalla 170.000, sau biyu da talakawan kudi na sauran jobs. Bugu da kari, incidences mutuwa, rauni da kuma rashin lafiya alaka ayyukan noma sau da yawa je unreported. Kungiyar ta ci gaba da Safety kuma Health a Agriculture Yarjejeniyar, 2001, wanda yake rufe kewayon kasada a cikin aikin noma sana'a, da rigakafin wadannan kasada da kuma rawar da mutane da kuma kungiyoyi tsunduma a aikin noma ya kamata wasa. Cropping tsarin bambanta tsakanin gonaki dangane da samuwa albarkatun da constraints. labarin kasa da kuma sauyin yanayi na gona. manufofin gwamnati. tattalin arziki, zamantakewa da kuma siyasa matsin lamba. da falsafar da al'adu na manomi.
Canjawa namo (ko slash kuma ƙone) shi ne tsarin da gandun daji da ake kone, sakewa gina jiki, don tallafa wa namo shekara-shekara, sa'an nan kuma perennial amfanin gona na tsawon shekaru da dama. Sai makirci aka bar fallow to regrow gandun daji, da kuma manomi motsa zuwa wani sabon makirci, ya dawo bayan da yawa fiye da shekaru (10 - 20). Wannan fallow zamani ne taqaitaccen idan yawan yawa tsiro, bukata da labari na gina jiki (taki ko taki) da kuma wasu manual kwaro iko. Annual namo na gaba lokaci na tsanani da babu fallow zamani. Wannan na bukatar ma fi girma na gina jiki da kuma kwaro iko bayanai. Bugu da ari, masana'antu ya kai ga yin amfani da monocultures, a lokacin da daya cultivar aka dasa a kan manyan ita. Domin daga cikin low rabe-raben halittu, na gina jiki amfani da shi ne uniform da kwari ayan gina up, necessitating mafi amfani da magungunan kashe qwari da kuma takin. Forum Komunitas Pertanian Indonesia Agroteknologi
0 notes
isausmanmohd · 2 years
Photo
Tumblr media
HAKAN NA DAGA "MISALAI" DAKE NUNA CEWA .........! Shekaru sama da 45 aka shafe, Gobnatin Ahli-Saud ta dauki nauyin samar da Kungiyoyi a kasashen Duniya, wadanda suka bazama lungu da sako domin ganin sun yaka, tare da kawar da "DARIKUN SUFAYE". Misali, Kungiyar Izala a Nigeria, ta shafe sama da shekaru 45, cikin zimmar yakar Darikun Sufaye, musamman Darikar Tijjaniyya a yankin yammacin Africa, tare da ganin ta mayar da ita tarihi. Gobnatin Ahli Sa'ud, tayi amfani da wasu hanyoyi domin ganin ta dakile Darikun Sufaye kamar:- • Bayar da guraben karatu kyauta ga matasa zuwa jami'oinsu domin juyar musu da Akida zuwa Wahabiyanci. • Wallafa litattafai ana rabawa kyauta, wadanda suke kunshe da zallar karantarwa na akidojin Wahabiyanci da cusa kyamar Sufanci. • Bude tashoshin gidajen Rediyo da na Telebijin domin ganin an cusawa al'umma kyamar Sufanci da Sufaye ta hanyar karantar da Wahabiyanci. • Bayar da tallafin kudi ga jagororin Kungiyoyin da suka samar, tare da agaza musu cikin tafiyar da dawainiyarsu. • Da sauransu. Anyi amfani da salon kage, sharri, kazafi, da kuma yarfe gami da Makirci, Munafurci da zalinci duk domin ganin an dakile Sufaye ta fuskoki mabambanta , amma sai gashi anje an dawo, ayau ALLAH ya kawo chanjin al'amari, ita dai wannan Gobnatin itace ke neman hada hannu da Sufaye (Tijjanawa) tana mai nuna nadamarta ta hanyar bayyana irin falalar da ALLAH yayiwa Tijjanawa tare da bayyana Adadinsu da yake nusar da cewa "SAM YAKARSU DA AKAYI TSAWON ZAMANI BAIYI TASIRI BA". Ko da yake dama hakan ba abin mamaki bane domin MANZON ALLAH (S.A.W) yace " لا تزال طائفة من أمتي على الدين ظاهرين لعدوهم قاهرين، لا يضرهم من خالفهم إلا ما أصابهم من لأواء حتى يأتيهم أمر الله. ( Muhammad Usman Gashua✍️) ALLAH YA TABBATAR DAMU AKAN WANNAN TAFARKI, YA KARBEMU MUNA TIJJANAWAN KWARAI. ALHAMDULILLAH. https://www.instagram.com/p/Ch71S5yIbOl/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
voahausa · 4 years
Link
Karuwar adadin masu dauke da cutar coronavirus a sassan duniya ta sa hukumomi a wasu kasashe, ciki har da India da Amurka, sun sake kakaba dokokin kulle, yayin da shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO ya ce har yanzu ba a dauki hanyar shawo kan cutar ba. India ta ba da rahoton samun karin adadi mafi yawa na wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar a jiya Litinin inda ta samu mutum 20,000, wanda ya haura sama da dubu mutum 100,000 da aka gani a cikin mako daya. Kasar ita ke biye da Amurka, Brazil da kuma Rasha a adadin wadanda aka tabbatar sun harbu tun lokacin da annobar da ta faro daga China a karshen shekarar da ta gabata. Sai dai wani bangare na jihar Assam da ke Indiar ya sake kakaba dokar kulle har zuwa 12 ga watan Yuli, yayin da jihar West Bengal ta kara tsawaita dokokin kullenta har zuwa karshen watan na Yuli. A Amurka kuwa, jihohin Texas, Florida, Arizona da kuma California na daga cikin wadanda suka ga karin wadanda suka kamu da cutar. Gwamnan jihar Florida, Ron DeSantis ya sanar a ranar Lahadi cewa ya sake rufe wuraren shakatawa na bakin teku saboda yaduwar cutar, yana mai daura alhakin hakan akan matasa wadanda ba sa bin dokokin saka kyalen rufe fuska da ba da tazara a tsakaninsu – lamarin da ya ce ya haifar da hauhawar sabbin wadanda suka kamu da cutar. via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 4 years
Link
Ranar Alhamis 18 ga watan Yuni kotun kolin Amurka ta yanke hukuncin cewa gwamnatin Trump ba za ta iya soke shirin nan da ake kira DACA a takaice ba, wato shirin da ya kare yara bakin haure akalla 650,000 da ke Amurka daga maida su kasashensu na asali. Babban Alkali Mai ra'ayin ‘yan mazan jiya, John G. Roberts, ya hade da alkalan kotun guda hudu masu sassaucin ra'ayi inda su 5 suka goyi bayan taka wa gwamnatin Trump burki 4 kuma suka yi akasin haka.  Ana kallon hukuncin kotun a matsayin wani koma baya ga Shugaba Donald Trump, wanda ya nemi ya dakatar da shirin na DACA tun shekaru biyu da suka gabata. Shirin dai ya kare baki marasa takardun izinin zama a Amurka, wadanda aka kawo su kasar tun suna yara, ko da ya ke yawancinsu sun girmi yanzu. Tsohon Shugaban kasa Barack Obama ne ya kirkiri shirin a shekarar 2012 don samar da kariya ga matasa baki da suka cancanta, ta yadda zasu samu damar zama a kasar su kuma iya yin aiki da zuwa makaranta.  via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 4 years
Link
Wasu daruruwan matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana a Minna  babban birnin jihar Neja domin nuna bacin ransu akan yadda ‘yan bindiga ke yi wa jama’a kisan gilla a jihar, da ma wasu sassa a Arewacin Najeriya. Masu zanga-zangar da suka sanya bakaken tufafi sun isa fadar mai martaba Sarkin Minna Dr. Umar Faruk Bahago, suka mika masa wata takardar koke zuwa ga gwamnatin Najeriya akan wannan bala’i na kisan jama’a. Shugaban kungiyar kwadagon jihar Neja Kwamred Yakubu Garba wanda ya jagoranci zanga zangar, ya ce daukar matakin ya zama tilas domin al’ummar Arewacin kasar na cikin tashin hankali. Shugabannin kungiyoyi daban daban ne a cikin wadanda suka gudanar da zanga-zangar. Bayan da ya karbi sakon matasan masu zanga-zanga, mai marataba Sarkin Minna Dr. Umar Faruk Bahago ya ce, duk da yake ya san gwamnati na iya kokarin shawo kan matsalar tsaron kasar, amma zai mika sakon matasan ga gwamnatin. Saurari Karin bayani cikin sauti daga Mustapha Nasiru Batsari.   via Voice of America Hausa
0 notes