arewanahiya · 1 year ago
Text
EFCC convicts four Internet scammers in Kaduna
EFCC convicts four Internet scammers in Kaduna The Economic and Financial Crimes Commission Kaduna Regional Command EFCC has convicted Laban Samson, Shedrack James, Ankale James, Sylvanus and Nnadi Uchechukwu before Judge A.A. Ishaka and Darius Kobobo, both of the Kaduna State High Court, were each charged with one count of cheating by impersonation. The defendants were arrested in various parts…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
musamidla-blog · 1 year ago
Text
ANYA ZAMU TSIRA A HAKA KUWA?
Naira 200 tayi mana yawa wajen bayar da sadaka, amma kuma tayi kadan wajen yin liki a biki ko gun wata sabga ta duniya!
Minti 60 na yin zikiri a masallaci ko a gida yayi mana yawa, amma minti 90 yayi mana kadan a wajen kallon kwallo!
Awa 1 ko 2 sun yi mana yawa a gurin daukar karatu, amma kuma sun yi mana kadan a wajen kallon fina finai!
Zaman karanta ayoyi 20 na Al-qur'ni yakan yi mana kunci, amma cikin annashuwa mukan shafe kimanin awa 3 ko 4 muna karanta shafukan yanar gizo ko jaridu!⌨
Aguje mukan gaskata labarin jaridu, amma idan an zo fagen Al-qur'ani da hadisin Manzon Allah (s.a.w) sai yawan shakka da tuhuma, musamman idan sun ci karo da son zuciyarmu!
Muna da son karanta labaran ban dariya a facebook ko whatsapp, amma da zarar mun ci karo da "posting" na fadakarwa ko abin da ya shafi addinin musulunci, sai mu tsallake!
Mukan saka talabijn a gaba na tsawon awanni muna kallo, amma sai mu kasa tsaiwa minti 15 muna kallon Gabas, domin yin ibada!
Haddar wakoki basa yi mana wuya, amma mukan ga wahalar haddar ayoyin Al-qur'ani mai girma! ALLAH YAMANA MAI KYAU
0 notes
isausmanmohd · 2 years ago
Photo
Tumblr media
WANI DAN UWA NA YACE DA NI. Shi yanason ya zamo marubuci, amma kuma bayaso yayi rubutu ya zamo baya samun yawan comment da likes. Sai nace dashi : A matsayinka na mai son zama marubuci, kada neman comment da likes su zamo hadafinka, face son amfanar da al'ummar MANZON ALLAH (S.A.W) ba tare neman kowacce irin jinga ba. Idan hadafin ka ya zamo neman Comment da Likes ne, to kullum zaka zamo mai yin abu, dan neman yardar da masu yin hakan ko da ace abin gaskiyane ko kuma karya, ko da ace abin ya kasance sa6one ko kuma da'a ga ALLAH, ko da abin ya kasance ya dace ko kuma bai dace ba har na bashi Misali da masu kirkirar husuma da zagin masu daraja dan neman hakan, da wadanda ke kirkirar labaran yarfe ko bogi na mutuwar wasu shahararrun mutane duk domin hakan, Alhali da ace dukkan mutanen Duniya zasuke maka hakan, to babu guda da zai iya kubutar da kai a gaban ALLAH, balle dayansu ya tayaka kwanciyar kadaici ta kushewa. Sannan na kuma cewa dashi "a matsayinka na Marubuci ka kwana da sanin cewa "Adadin wadanda suke bibiyarka ba tare da sunce uffan ko sun aje wata alama da za'a ganesu ba, sun zarce adadin wadanda suke Comment ko Aje wata alama da adadi mai yawan gasken gaske, kuma mai yiwuwa su mutanen boyen sunfi amfana da abinda kake rubutawa, fiye da wadanda suke bayyana. Sannan ka sani, su dayawa daga mutane, kimar zancen mai magana wajensu, basu auna shi da wacce irin ma'ana ta kunsa ko kuma fa'ida, suna auna shi ne da waye yayi zancen, sai su auna zancen da kimar mai zancen a idanunsu wajen bayar da kulawa, da ace zakayi rubutu, amma wani babban Malami ko Dan Siyasa, Shahararren dan Wasa ko wani Sarakin ko wata kafar ta dauka, su sanya a shafinsu, to zaka samu jama'a za su muhimmanta rubutun da bashi kulawa fiye da idan a shafinka ka daurashi. Saboda haka, sam kada ka tasirantu da kowanne irin garaa cikin aikata abinda ka daukeshi ibada, bal dai ka tasirantu da neman yardar ALLAH da karbuwarsa daga barin na halitta. (Muhammad Usman Gashua✍️) ALLAH KA BAMU ISTIQAMA, IKHLASI DA SABATI CIKIN AIKATA ABINDA YAKE NA DAI-DAI. ALHAMDULILLAH https://www.instagram.com/p/CnxXPlroO1x/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
mixtermoremusic · 7 years ago
Text
Court issues ruling on trial of IPOB leader, Nnamdi Kanu
Court issues ruling on trial of IPOB leader, Nnamdi Kanu
The Federal High Court in Abuja, Tuesday afternoon ordered that the missing leader of the Indigenous People of Biafra, Nnamdi Kanu, be separately tried from the rest of his co-defendants.
Justice Binta Nyako made the order following an oral application by the lead prosecuting counsel, Mr. Shuaibu Labaran, who noted that Kanu’s continued absence from court since he was granted bail in April 2017,…
View On WordPress
0 notes
hausafilmstv · 5 years ago
Text
Kungiyar gwamnonin Najeriya, Kasar Igila da Majalisar Dinkin Duniya sun yi watsi da Hukuncin kisa kan kalaman kiyayya da majalisar tarayya ke shirin sakawa cikin doka
Sabon hukuncin kisa da daurin rai da rai da majalisar tarayya ke shirin sakawa cikin doka kan masu watsa labaran karya da na kiyayya na ci gaba da daukar hankali bayan da ya wuce karatu na biyu a majalisar Dattijai.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2Oy37OY via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
sharfadi55 · 5 years ago
Text
Shirin "Kwana Casa'in" na neman sabuwar jaruma
Shirin “Kwana Casa’in” na neman sabuwar jaruma
JustGidan talabijin na Arewa 24 kafar yada labaran Hausa mafi yawan mabiya a duniya ta sanar da cewa tana neman sabuwar jaruma wadda zata taka rawa acikin fitaccen film din nan nata mai nisan zango wato “Kwana Casa’in”.
Shirin “Kwana Casa’in” dai shiri ne da yake duba kan zamantakewar al’ummar mu, musamman a bangaren gudanar da mulki.
Jarumar da Arewa 24 ke nema a shirin ita ce mai shekaru 50…
View On WordPress
0 notes
isiyasy · 5 years ago
Text
MUNYI IMANI DA UBANGIJIN ZAKZAKY
Wa yamkuruuna wa yamkurullah wallahu kahirul maakireen (Ƙur'an) Babu in daba  Allah in akwai kukai Malam, Garkuwannsa Aah ne ba garkuwarsa kowa ba (Gadon Ƙaya) “A Powerful Prince will arise in the world at the Trigger of the Gun. He will be the envy of other princes. They (the other princes) will try to subdue his rise but all will be a failure.”  _Nostradamus. “ Wani Jagoraa (mai kira zuwa ga dokokin Ubangiji mai iko), zai taso asanshi (a duniya, daga harbin (kunamar) Bindiga. Zai fuskanci kishi/hassada daga wasu Shugabanni (masu Mulki). Waɗannan (Masu Mulkin) zasuyi yunƙurin dankwafe tasowarsa, sai dai dukkansu baza suyi nasara ba.” Taswirar Afrika yayi kama da siffar bindiga in da mazaunin Ƙasar Nijeriya yake a taswirar na faɗin yankin na Afrika yake yayi daidai da in da kunamar bindiga yake a jikin bindiga. In muka ɗauki taswirar birnin zariya a cikin fadin kasar NIjeriya zamuga yaso yayi kama da siffar kunamar bindiga.. Abirnin Zariya aka harbi Saiyid Ibrahim Zakzaky da bindiga ta hakan yayi sanadiyar shahararsa da ɗaukakar sunansa a dukkan faɗin ƙasashen duniya na ƙasashen masoya da maƙiya. Ta sanadiyar wannan harbin da akayi masa, da yawan maƙiyansa sun rikiɗe sun koma masoyansa, Wannan hasashen nan Nostradamus ya tabbata akan Saiyid Zakzaky Allah ya bashi lafiya. Mahukuntan Nijeriya suna cike da tsoro akan abin da ka iya zuwa ya dawo akan lamarin Saiyid Zakzaky saboda tsabar zalunci da muguntar da suka aika ta masa da shi da mabiyansa. Tunda yunƙurin kashe shi ya ci tura ya zuwa yanzu. Me yasa suka damu da lamarin  fitarsa waje domin neman magani akan illata masa jiki da sukayi da harsasai da kuma guba basu kyale shi ba yayi jinya ya dawo a cika gaba da sha'ari sukanbishi har can dannsu ƙarasa aikinsu? Ba makawa wannan tsoron bai wuce waiwayen tarihi dangane da ƙasar Iran suke gudun mai rauni ya dawo ya hankaɗe ya banƙare mai ƙarfi azzalumi. A gefe guda kuma uwargijiyar  Nijeiya ayanzu Nostradamus ya basu labarin ɗanɗana kuɗar da zasu yi ta hannun Wani Baki ɗan Shi'a daga Afrika. Ga abin da na rubuta a baya akan wannan: A cikin Qarni na 6 Hasashe na 33, Nostradamus anan wurin  Hasashe yayi da cewa: Zasu mika zaɓaɓɓun hannuwansu ga MUNYI IMANI DA UBANGIJIN ZAKZAKY *Wa yamkuruuna wa yamkurullah wallahu kahirul maakireen* (Ƙur'an) *Babu in daba  Allah in akwai kukai Malam, Garkuwannsa Aah ne ba garkuwarsa kowa ba* (Gadon Ƙaya) “A Powerful Prince will arise in the world at the Trigger of the Gun. He will be the envy of other princes. They (the other princes) will try to subdue his rise but all will be a failure.”  _Nostradamus. “ Wani Jagoraa (mai kira zuwa ga dokokin Ubangiji mai iko), zai taso asanshi (a duniya, daga harbin (kunamar) Bindiga. Zai fuskanci kishi/hassada daga wasu Shugabanni (masu Mulki). Waɗannan (Masu Mulkin) zasuyi yunƙurin dankwafe tasowarsa, sai dai dukkansu baza suyi nasara ba.” Taswirar Afrika yayi kama da siffar bindiga in da mazaunin Ƙasar Nijeriya yake a taswirar na faɗin yankin na Afrika yake yayi daidai da in da kunamar bindiga yake a jikin bindiga. In muka ɗauki taswirar birnin zariya a cikin fadin kasar NIjeriya zamuga yaso yayi kama da siffar kunamar bindiga.. Abirnin Zariya aka harbi Saiyid Ibrahim Zakzaky da bindiga ta hakan yayi sanadiyar shahararsa da ɗaukakar sunansa a dukkan faɗin ƙasashen duniya na ƙasashen masoya da maƙiya. Ta sanadiyar wannan harbin da akayi masa, da yawan maƙiyansa sun rikiɗe sun koma masoyansa, Wannan hasashen nan Nostradamus ya tabbata akan Saiyid Zakzaky Allah ya bashi lafiya. Mahukuntan Nijeriya suna cike da tsoro akan abin da ka iya zuwa ya dawo akan lamarin Saiyid Zakzaky saboda tsabar zalunci da muguntar da suka aika ta masa da shi da mabiyansa. Tunda yunƙurin kashe shi ya ci tura ya zuwa yanzu. Me yasa suka damu da lamarin  fitarsa waje domin neman magani akan illata masa jiki da sukayi da harsasai da kuma guba basu kyale shi ba yayi jinya ya dawo a cika gaba da sha'ari sukanbishi har can dannsu ƙarasa aikinsu? Ba makawa wannan tsoron bai wuce waiwayen tarihi dangane da ƙasar Iran suke gudun mai rauni ya dawo ya hankaɗe ya banƙare mai ƙarfi azzalumi. A gefe guda kuma uwargijiyar  Nijeiya ayanzu Nostradamus ya basu labarin ɗanɗana kuɗar da zasu yi ta hannun Wani Baki ɗan Shi'a daga Afrika. Ga abin da na rubuta a baya akan wannan: A cikin Qarni na 6 Hasashe na 33, Nostradamus anan wurin  Hasashe yayi da cewa: Zasu mika zaɓaɓɓun hannuwansu ga ALUS mai cude da jini, zai zama gajiyaiye wajen kare kansa ta Ruwa. Zasu ji tsoron dakarunsa daga tsakanin Koguna biyu (Furat da Njaf). Zai sanya aikin a hannun baƙin Mutum da ake kinsa, zasuyi nadamar abin da zai aikata masu. Anan wurin Nostradamus ya ambaci Imam Mahdi(A) ne da sunan da babu kuskure. Sai dai masu tarjama Hasashen Nostradamus sun kuskure wajen fahimtar sunan, kamar yanda ya ambata da cewa ALUS. masu tarjama da larabci sun rubuta kalmar sunan da AL ALUS . Sai dai kuma daga masu tarjama a turanci saboda rashin gane ma'anar kalmar sun fara cireta daga Hasashen. Sun bar lamarin da cewa lokacin faruwar lamarin ne kawai zai iya fassara wannan Kalmar ta AL ALUS. kamar yanda na ambata abaya ne cewa Nostradamus yakanyi amfani da jirkita kalma ko ƙara harafi ko rage harafi a wasu lokutan. To ananma haka yayi domin a fahimta ta asalin kalmar ya ciro ta ne daga Larabci domin sanya mata ma'arifa da yayi (de/the). Da yake asalin rubutun nasa da harshen Faransanci yayi rubutun. Kalmar da Nostradamus yayi amfani da ita anan itace kalmar Alwasiyu Domin Imam Mahdi(A) daya ne daga cikin Imamai kuma wasiyai 12 na Ahlulbaiti (A). Anan Nostradamus ya dace da yanda Shi'a suka ambata akan lamarin na baiyanar Imam Mahdi(A). Rundunar Imam Mahdi(A) zata firgita duk wani maison kawo mata wargi. A yayin da Nostradamus ya ambata siffanta shi wanda za asanya yayi aikin da cewa baƙi ne. Zai yiwu Nostradamus yana nufin Mutumin shi'a ne daga masu baƙin rawani domin baƙi yana daga alama ta sifar kayan Shi'a. Ko kuma ta yiwu Nostradamus yana nufin wannan Mutumin wani Musulmi ne Baƙin fata daga Africa, da zai tsayu akan hukuncin Imam Mahdi(A) da kuma jagorantar rundunarsa ta Ruwa, ta hanyar Sojan ruwa. Akan wannan ne na zurffa tunani me yasanya a Africa,  America ta tsananta wajen son ganin bayan Saiyid Zakzaky wanda launin fatarsa Baƙa ce kuma Musulmi daga Africa? Shine kuma Mutumin da shuwagabanni a Nigeria,  ƙasa daga Africa suka fi nuna masa ƙiyaiya. Anya kuwa Amerikawa basu fahimci cewa ko wala alla Saiyid Zakzaky ɗin nan  ko shine zai jagoranci kai masu farmaki ta ruwa ba? Kamar yanda Nostradamus ya ambata Imam Mahdi (A) da suna  The Alus kuma yana  cuɗanye da jini, Littafin Bible ya baiyana cewa mai ceton duniya zaizo dan ɗaukar fansar wanda aka yanka agabar kogin Furat ne, kamar yanda shima  Nostradamus ya baiyana cewa rundunar zata fitone daga tsakanin Koguna 2 na Kogin Furat da kuma Kogin Najaf.  Saiyid Ibrahim Zakzkay a faɗin Africa shine mutumin da ya ɗaukaka al'amarin Ashura da kuma neman ɗaukar fansar jinin Imam Husain(A). Da wannan ne nake kara samun yaƙini akan cewa Saiyid Zakzaky shine mai nasara akan mahukuntan Nigeria. kamar yanda Nostradamus ya ambata akan Saiyid Zakzaky cewa: “ Wani Sarki(mai kira ga dokokin Ubangiji) mai iko, daga Africa zai taso asanshi a duniya, daga harbin Bindiga. Zai fuskanci kishi/hassada daga wasu Sarakuna (masu Mulki). Waɗannan (Masu Mulkin) zasuyi yunƙurin dankwafe tasowarsa, sai dai dukkansu baza suyi nasara ba.” In abin nayi wata magana ce mai kama da na kwantar masu da hankali. Da sai na gaya masu cewa su sha kurumin su mu a yanzu mabiyansa bama son muji komai daga gare shi. Domin dukkan abin da muke buƙatar ya sanar damu ya riga da ya sanar damu tun kafin ranar 12/12/2015. Maganar ta ƙarahe  a garemu a ranar shine " Mukai hankali nesa" dangane da abin da yake faruwa ko ya fara faruwa a ranar. Alhamdulillah daidai gwargwado kuwa mun ɗabbaƙa wannan nasihar da yayi mana. Domin da ba haka ba dayanzu ba asan halin da ake ci ba a ƙasarmu Nijeriya abar alfaharinmu. Har abada ba zamu taɓa ba maƙiya ƙafa da dama ba ta hanyar da zasu kawo illata ga al'ummar ƙasarmu ba. Zance ɗaya muka fi so da farin cikin ji daga Saiyid Zakzaky a yanzu jawabin kariya da zaiyi a gaban Kotu anan gaba in  ya warke ya dawo. Na tabatta a wannan lokacin ne gwamnatin Nijeriya zasu gano kuskuren da suka tafka abaya a 2015 nayin yunƙurin kashe shi da murƙushe shi. A wannan lokacin ne muke sa ran ɗaukacin ma'abota son adalci da mutumtukar ƴan adamtaka zasu fito kan tituna kudu da arewa suna neman  ƴanci da nemnan  juyin juya hali da  a wannan lokacin ba mai iya tunkuɗe lamarin sai ya dangane da korar azzalumai daga karagar mulki da gudanarwa a Nijeriya. Amma amma me yasa ba sa son ya warke?  saboda ƙoƙarin su binne mugayen aiyukansu akan raunanan bayi sai suka sake sabon makirci ta ta hanyar ci gababda biyar ganin bayan lafiya har a asisitin da yaje neman magani. Damnan nayi wannan hasashen tun a farkon sabon sarauta, sai kuma muka ji ƙarar harbin bindiga gabbdabtafiyar su saiyid, Sai ga Saiyid Zakzaky daga Indiya ya amayar mana da harsashin. A wancan na faɗi cewa: Kasarku da yiwuwar zata zama tamkar Kurkuku, domin Cututtukanta  boyayyu da sannu zasu yi ta baiyana. Ya Ra'is ka shirya dan zaka sha mamaki, domin ana biye da shi. Zuwa Asibiti domin neman lafiya, kayi kallo da idon basira zai rage raɗaɗin wahalhalun ko nace maka ruɗani. Sai dai masu shirya makircin mun hasaso mugayen aiyukansu tun a wancan lokacin. Saidai kash, ba su fahimci zancen da nayi ba a cikin hasashen da nasanar da cewa: A cikin ƴan'uwa na Harkar Musulunci kuwa, da yiwuwar samun yaɗuwar labaran ƙarya ko na cutarwa ta hanyar rubuce-rubuce ta kafafen sada zumunta, da yaɗa labarai, tsegunguma da labaran ƙanzon Kurege ko annamimanci ko ince na ɓata suna  daga Makusanta, ('yan shi'ar da gwamnati ta yarda dasu) tarkon makircin da aka shirya  ga yanayin zamantakewar al'umma zasu baiyana, jajircewar tabbatar hadafi  amoana iya jinkirtad da  duk shirin makiya. Dogaron mu da Allah ya sanya mana kyautata zato da Allah ya san gaskata aya ta 12 na cikin surar Buruj , dangane da ƙarƙare ɗaukar fansar da Allah zaiyi mana a cin lissafin 187 a raba gida 7. Bazan ce uffan ba ku dai ku haddace lissafin mu bar wa Allah sauran aikin, yana da iko akan komai har da ganin bayan azzalumai domin aya ta 2 a surar ta bamu ƙarfin gwiwa dangane da ranar alƙawari. Duk wannan abinndabyake wakana fa sakamakon imani da Allah mabuwayi abin godewa ne da Saiyid Zakzaky yayi. Tabbas tarihi yana maimaita kansa kuma zai maimaitu akan wannan al'ummar tamu  Domin ai Shahid da Mashhud sun shaida aiyukan da suka aikata ga muminai a 12-14/12/2015, A lokacin da suka buɗe mana wuta (Annari zatil waƙud). Saiyid Zakzaky bai ɓoye mana komai ba a hangen nesan da yake dashi a 2014 bayan waƙi'ar ranar Ƙudus na 32  da aka yi a ran 28/9/1435 27/7/2014 ya faɗa mana cewa; " Duk wani mai tsoron mutuwa daga cikin mu to ya kama hanya ya fita, wanda kuma bai shigo ba ya kasance yananjin tsoron mutuwa to karfa ya shigo ya dakata"  Kwatsam sai ga waƙi'ar 12/12/2015 ta tabbatar mana da abin dabya faɗa mana a 2014. Yanzu watannin mu 63 a cikin waƙi'a, mu ƙara haƙuri da juriya  Domin aya ta 155 a surar Baƙara ta bamu labarin faruwar lamarin tun daga 2014 kuma anyinwa masu haƙuri albishir da samun faraj. Surar Buruj ita ce sura ta 85 da take da ayoyi 22 in mka tara alƙaluman zamu samu labarin surar Ma'un 107 ( 85 + 22 ) 107.  A cikin surar Buruj labari ne na wani mumini da mahukunta sukayi ta ƙoƙarin neman ganin bayansa amma haƙarsu taƙi yin ruwa, har sai da ranar da Allah Ubanginsa ya alƙawarta ta samun nasara ta zo. Muminin  ya cikan aikinsa al'umma suka sallama ga Ubangijin da Muminin yaron yayi imani dashi ya kuma bashi kariya. Sura ta 107 ita ce surar da take bada labarin Masu ƙarya ta deen da masu riya a cikin sallolin su,  su kiyaye da wannan lambar 777 Saiyid Zakzaky yayi imani da Ubangisa mahaliccin kowa da komai akan cewa zai kiyaye shi, Wayar da sukayi da Husain daga Iran ya shaidantar damu haka. DominnSaiyid Zakzaky ya faɗi cewa " ba abinnda zan iya ga Allah kaɗai na dogara " . Sai ga shi Saiyid Zakzaky na cikin wannan kariyar ta Allah mabuwayi abin godewa, ya zuwa yau 14/8/2019 kwana 1339. Allah muna gode maka da nufin yi mana ƙarin ninkawa a cijin wannan ni'imar da kayi mana na tsawaita mana rayuwar jagora. Alhamdulillah Muhammad Sani Ra'is, Funtua. +2347034595991 13121440 14082019 mai cude da jini, zai zama gajiyaiye wajen kare kansa ta Ruwa. Zasu ji tsoron dakarunsa daga tsakanin Koguna biyu (Furat da Njaf). Zai sanya aikin a hannun baƙin Mutum da ake kinsa, zasuyi nadamar abin da zai aikata masu. Anan wurin Nostradamus ya ambaci Imam Mahdi(A) ne da sunan da babu kuskure. Sai dai masu tarjama Hasashen Nostradamus sun kuskure wajen fahimtar sunan, kamar yanda ya ambata da cewa ALUS. masu tarjama da larabci sun rubuta kalmar sunan da AL ALUS . Sai dai kuma daga masu tarjama a turanci saboda rashin gane ma'anar kalmar sun fara cireta daga Hasashen. Sun bar lamarin da cewa lokacin faruwar lamarin ne kawai zai iya fassara wannan Kalmar ta AL ALUS. kamar yanda na ambata abaya ne cewa Nostradamus yakanyi amfani da jirkita kalma ko ƙara harafi ko rage harafi a wasu lokutan. To ananma haka yayi domin a fahimta ta asalin kalmar ya ciro ta ne daga Larabci domin sanya mata ma'arifa da yayi (de/the). Da yake asalin rubutun nasa da harshen Faransanci yayi rubutun. Kalmar da Nostradamus yayi amfani da ita anan itace kalmar *Alwasiyu* Domin Imam Mahdi(A) daya ne daga cikin Imamai kuma wasiyai 12 na Ahlulbaiti (A). Anan Nostradamus ya dace da yanda Shi'a suka ambata akan lamarin na baiyanar Imam Mahdi(A). Rundunar Imam Mahdi(A) zata firgita duk wani maison kawo mata wargi. A yayin da Nostradamus ya ambata siffanta shi wanda za asanya yayi aikin da cewa baƙi ne. Zai yiwu Nostradamus yana nufin Mutumin shi'a ne daga masu baƙin rawani domin baƙi yana daga alama ta sifar kayan Shi'a. Ko kuma ta yiwu Nostradamus yana nufin wannan Mutumin wani Musulmi ne Baƙin fata daga Africa, da zai tsayu akan hukuncin Imam Mahdi(A) da kuma jagorantar rundunarsa ta Ruwa, ta hanyar Sojan ruwa. Akan wannan ne na zurffa tunani me yasanya a Africa,  America ta tsananta wajen son ganin bayan Saiyid Zakzaky wanda launin fatarsa Baƙa ce kuma Musulmi daga Africa? Shine kuma Mutumin da shuwagabanni a Nigeria,  ƙasa daga Africa suka fi nuna masa ƙiyaiya. Anya kuwa Amerikawa basu fahimci cewa ko wala alla Saiyid Zakzaky ɗin nan  ko shine zai jagoranci kai masu farmaki ta ruwa ba? Kamar yanda Nostradamus ya ambata Imam Mahdi (A) da suna  The Alus kuma yana  cuɗanye da jini, Littafin Bible ya baiyana cewa mai ceton duniya zaizo dan ɗaukar fansar wanda aka yanka agabar kogin Furat ne, kamar yanda shima  Nostradamus ya baiyana cewa rundunar zata fitone daga tsakanin Koguna 2 na Kogin Furat da kuma Kogin Najaf.  Saiyid Ibrahim Zakzkay a faɗin Africa shine mutumin da ya ɗaukaka al'amarin Ashura da kuma neman ɗaukar fansar jinin Imam Husain(A). Da wannan ne nake kara samun yaƙini akan cewa Saiyid Zakzaky shine mai nasara akan mahukuntan Nigeria. kamar yanda Nostradamus ya ambata akan Saiyid Zakzaky cewa: “ Wani Sarki(mai kira ga dokokin Ubangiji) mai iko, daga Africa zai taso asanshi a duniya, daga harbin Bindiga. Zai fuskanci kishi/hassada daga wasu Sarakuna (masu Mulki). Waɗannan (Masu Mulkin) zasuyi yunƙurin dankwafe tasowarsa, sai dai dukkansu baza suyi nasara ba.” In abin nayi wata magana ce mai kama da na kwantar masu da hankali. Da sai na gaya masu cewa su sha kurumin su mu a yanzu mabiyansa bama son muji komai daga gare shi. Domin dukkan abin da muke buƙatar ya sanar damu ya riga da ya sanar damu tun kafin ranar 12/12/2015. Maganar ta ƙarahe  a garemu a ranar shine " Mukai hankali nesa" dangane da abin da yake faruwa ko ya fara faruwa a ranar. Alhamdulillah daidai gwargwado kuwa mun ɗabbaƙa wannan nasihar da yayi mana. Domin da ba haka ba dayanzu ba asan halin da ake ci ba a ƙasarmu Nijeriya abar alfaharinmu. Har abada ba zamu taɓa ba maƙiya ƙafa da dama ba ta hanyar da zasu kawo illata ga al'ummar ƙasarmu ba. Zance ɗaya muka fi so da farin cikin ji daga Saiyid Zakzaky a yanzu jawabin kariya da zaiyi a gaban Kotu anan gaba in  ya warke ya dawo. Na tabatta a wannan lokacin ne gwamnatin Nijeriya zasu gano kuskuren da suka tafka abaya a 2015 nayin yunƙurin kashe shi da murƙushe shi. A wannan lokacin ne muke sa ran ɗaukacin ma'abota son adalci da mutumtukar ƴan adamtaka zasu fito kan tituna kudu da arewa suna neman  ƴanci da nemnan  juyin juya hali da  a wannan lokacin ba mai iya tunkuɗe lamarin sai ya dangane da korar azzalumai daga karagar mulki da gudanarwa a Nijeriya. Amma amma me yasa ba sa son ya warke?  saboda ƙoƙarin su binne mugayen aiyukansu akan raunanan bayi sai suka sake sabon makirci ta ta hanyar ci gababda biyar ganin bayan lafiya har a asisitin da yaje neman magani. Damnan nayi wannan hasashen tun a farkon sabon sarauta, sai kuma muka ji ƙarar harbin bindiga gabbdabtafiyar su saiyid, Sai ga Saiyid Zakzaky daga Indiya ya amayar mana da harsashin. A wancan na faɗi cewa: Kasarku da yiwuwar zata zama tamkar Kurkuku, domin Cututtukanta  boyayyu da sannu zasu yi ta baiyana. Ya Ra'is ka shirya dan zaka sha mamaki, domin ana biye da shi. Zuwa Asibiti domin neman lafiya, kayi kallo da idon basira zai rage raɗaɗin wahalhalun ko nace maka ruɗani. Sai dai masu shirya makircin mun hasaso mugayen aiyukansu tun a wancan lokacin. Saidai kash, ba su fahimci zancen da nayi ba a cikin hasashen da nasanar da cewa: A cikin ƴan'uwa na Harkar Musulunci kuwa, da yiwuwar samun yaɗuwar labaran ƙarya ko na cutarwa ta hanyar rubuce-rubuce ta kafafen sada zumunta, da yaɗa labarai, tsegunguma da labaran ƙanzon Kurege ko annamimanci ko ince na ɓata suna  daga Makusanta, ('yan shi'ar da gwamnati ta yarda dasu) tarkon makircin da aka shirya  ga yanayin zamantakewar al'umma zasu baiyana, jajircewar tabbatar hadafi  amoana iya jinkirtad da  duk shirin makiya. Dogaron mu da Allah ya sanya mana kyautata zato da Allah ya san gaskata aya ta 12 na cikin surar Buruj , dangane da ƙarƙare ɗaukar fansar da Allah zaiyi mana a cin lissafin 187 a raba gida 7. Bazan ce uffan ba ku dai ku haddace lissafin mu bar wa Allah sauran aikin, yana da iko akan komai har da ganin bayan azzalumai domin aya ta 2 a surar ta bamu ƙarfin gwiwa dangane da ranar alƙawari. Duk wannan abinndabyake wakana fa sakamakon imani da Allah mabuwayi abin godewa ne da Saiyid Zakzaky yayi. Tabbas tarihi yana maimaita kansa kuma zai maimaitu akan wannan al'ummar tamu  Domin ai Shahid da Mashhud sun shaida aiyukan da suka aikata ga muminai a 12-14/12/2015, A lokacin da suka buɗe mana wuta (Annari zatil waƙud). Saiyid Zakzaky bai ɓoye mana komai ba a hangen nesan da yake dashi a 2014 bayan waƙi'ar ranar Ƙudus na 32  da aka yi a ran 28/9/1435 27/7/2014 ya faɗa mana cewa; " Duk wani mai tsoron mutuwa daga cikin mu to ya kama hanya ya fita, wanda kuma bai shigo ba ya kasance yananjin tsoron mutuwa to karfa ya shigo ya dakata"  Kwatsam sai ga waƙi'ar 12/12/2015 ta tabbatar mana da abin dabya faɗa mana a 2014. Yanzu watannin mu 63 a cikin waƙi'a, mu ƙara haƙuri da juriya  Domin aya ta 155 a surar Baƙara ta bamu labarin faruwar lamarin tun daga 2014 kuma anyinwa masu haƙuri albishir da samun faraj. Surar Buruj ita ce sura ta 85 da take da ayoyi 22 in mka tara alƙaluman zamu samu labarin surar Ma'un 107 ( 85 + 22 ) 107.  A cikin surar Buruj labari ne na wani mumini da mahukunta sukayi ta ƙoƙarin neman ganin bayansa amma haƙarsu taƙi yin ruwa, har sai da ranar da Allah Ubanginsa ya alƙawarta ta samun nasara ta zo. Muminin  ya cikan aikinsa al'umma suka sallama ga Ubangijin da Muminin yaron yayi imani dashi ya kuma bashi kariya. Sura ta 107 ita ce surar da take bada labarin Masu ƙarya ta Deen da masu riya a cikin sallolin su,  su kiyaye da wannan lambar 777 Saiyid Zakzaky yayi imani da Ubangisa mahaliccin kowa da komai akan cewa zai kiyaye shi, Wayar da sukayi da Husain daga Iran ya shaidantar damu haka. DominnSaiyid Zakzaky ya faɗi cewa " ba abinnda zan iya ga Allah kaɗai na dogara" . Sai ga shi Saiyid Zakzaky na cikin wannan kariyar ta Allah mabuwayi abin godewa, ya zuwa yau 14/8/2019 kwana 1339. Allah muna gode maka da nufin yi mana ƙarin ninkawa a cijin wannan ni'imar da kayi mana na tsawaita mana rayuwar jagora. Alhamdulillah Muhammad Sani Ra'is, Funtua. +2347034595991 13121440 14082019
from Blogger https://ift.tt/2Z3bKo6
0 notes
iribhausa · 7 years ago
Audio
# Hosts: Abdullahi Salihu. Labaran duniya, hirarraki, da rahotanni. 1.1 Wasu daga cikin ƙunguyan farar hula suna fad'e-tashen ganin sun kare haƙƙoƙin mata. 2.1 Cin-zarafin da mata ke fuskanta lokaci zuwa lokaci. Batun ƙasar Libiya. Shirin Mata cikin al'umma.
https://anchor.fm/hausaradio?at=741064
0 notes
voahausa · 4 years ago
Link
via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 4 years ago
Link
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau China ta harba kumbo zuwa duniyar wata da nufin dauko duwatsu daga duniyar wanda shi ne karo na farko da wata kasa a duniya tayi yunkurin samo samfurin duniyar watan tun 1970, da wasu sauran labarai. via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 4 years ago
Link
VOA60 DUNIYA: A takaitattiun labaran duniya na yau tsohon shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy ya isa kotu a Paris domin fuskantar tuhume-tuhumen cin hanci da rashawa, da wasu sauran labarai. via Voice of America Hausa
0 notes